may Almighty Allah give us good precedent like sardauna
2025-07-19 15:10:31
0
nasirusalihu180 :
major hamza almustapha is coming
2025-07-19 12:12:53
3
Mubarak Rabiu :
good news
2025-07-19 09:46:45
0
user5490813617671 :
bazaka taba zama shugaban Nigeria ba in sha Allah
2025-07-19 04:19:44
15
maganee :
hmmm kanajin maganarshi kasan Bai cancanta yazama shugaban kastaba tambayar da ankamai daban amsan dayabasuwa daban muwa Sai Hamza almustafha wllh
2025-07-19 06:12:16
7
shareeff maje :
Wanda yake wa Buhari fatan samun Aljanna mu hadu a nan😭💔Allah ya sa ka huta Baba😭💔Allahu Akbar😭😭😭😭
Duk wanda kuma ya yafe masa ya
2025-07-18 21:49:23
7
Sa'a datu Ahmad Yusuf :
wai dama bahaushe ni ikon Allah 😂
2025-07-19 14:58:25
2
Maman Bachir :
To karda ko manta da maganar malan jafar 😭😭😭
2025-07-19 15:23:26
1
SIR Muhammad fayo✊ :
insha Allah kaine alkhairi
2025-07-19 15:19:16
1
701 :
😂😂😂😂🤔 wani gari a jahar yobe damaturu🤣🤣
2025-07-19 15:10:13
1
Gambo Turay :
gaskiyane waziri Allah yamaka jagura🙏
2025-07-19 07:25:53
4
Abdoul Aziz :
Karda a manta da maganar mln jafar
2025-07-19 14:15:09
1
Umar malami :
bama sonka
2025-07-19 09:23:45
2
Jamal M Danmaliki :
Talaka ne kadai bashi da dagiya da juriya wajen cika burinsa amman sannu sannu bata hana zuwa sai dai a jima ba azo ba mutane muringa hakuri don cimma burin mu والذين جهدوا ففينا لنهدينهم سبلنا
2025-07-19 11:07:00
1
Mustapha Dahiru :
Allah ya baka in kai Ni alkairi
2025-07-19 01:56:28
2
samana zamfara starboy :
kai da ake tanbayarka da Lili miyassa kake sonkazama shugaban kasa Amma kanta ba mutane lbr abunda yafaru dai inkana haquri ka yi don min kaddarar kache ahaka fadar shek jafar Allah yajikansa darahama
2025-07-19 15:31:51
1
Official ariscoo :
Haba baba atiku in zaka koma gehe ma kakoma mudai baza mu zabe ka ba kazo kadau fansa a kanmu 😳😳😳
2025-07-19 12:48:43
0
🌹real_Idris_usman🌹💙 :
Yanxu fah idan Atiku ya zama shugaban kasa Fansa zai dauka akan mu saboda yasan bamu son shi Kawai nacin shi ne ya bashi 😂😂😂😂
2025-07-18 14:12:47
3
captain :
Dan shegiya Scammer Bamuyi Jahali
2025-07-19 08:08:16
0
Aliyu alhassan :
bashi aka tanbayekaba kabamu dalilin abinda yasa kakeson kazama shugaban kasata Nigeria, major almustapha is coming insha Allah 2027💖💖💖💖
2025-07-19 14:46:29
1
ADAMU SANI :
duk mai hankali yasa cewa wannan bashida cancanta na zama shugaban kasa domin gara buharin dashi kuma APC da ADC tamkar jaki baki ne da jaki fari wlh
2025-07-19 06:48:52
4
bshehu :
atiku i no trust u oo
2025-07-19 06:06:50
3
habus :
Allah ya Ida nufi Waziri Adamawa.
2025-07-19 09:33:48
2
aliyudauda365 :
madaina yaudar kamu wanna gasky bacida cancanta😁😁
2025-07-19 07:42:55
2
user3423131631434 :
Masha Allah
2025-07-19 06:39:20
2
To see more videos from user @bbc.hausa.news4, please go to the Tikwm
homepage.