@dr_salihannur: Dr. Salihannur) Amfanin Kukar Miya #Maleria #cancer #creatorsearchinsights #video #salihannurmedia @Dr. Salihannur @Dr. Salihannur

Dr. Salihannur
Dr. Salihannur
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 30 August 2025 20:00:42 GMT
186273
11488
211
2233

Music

Download

Comments

al_afaf_media
Zainab Ja'afar Mahmud :
masha Allah Allah Ya sauki duk wata mai juna biyu cikin aminci amin.
2025-08-31 07:49:10
363
feenat.smarty
feenat smarty :
Mallam cikina watan shi takwas Amma kan bejuya kasaba mezan Sha,inanan Ina addua, Allah yaraba dukwata maijuna biyu rai da lafiya batare da cs،kuma midau jariranmu raida lafiya
2025-09-03 06:23:12
30
user43157298282198
boddi nenne Mai tan 💯🥰🥰 :
ma sha Allah
2025-11-15 11:11:42
0
myau98030gmail.com
maryamyau713 :
Allah yasaukeni lfy da sauran yan uwa
2025-09-01 15:45:03
110
user9138554223066
Dr Yusuf :
alhamdulillah
2025-11-25 23:17:13
0
user20ramsadclothing
Ramsad clothing 🧵🪡✂️👗 :
am in ghana and am pregnant am in my 41week and the weight of my baby is 4.2 but still no labour so please help me
2025-10-17 16:24:05
1
goldenwife001
hisgoldenwife :
Allah ya saukemu lfy Ya kuma yara abinda ramu haifa bisa sunnan
2025-09-25 11:45:40
4
ibkmu
Abban Afnaan :
Wallahi haka ne matata tasha garin abubuwan nan uku kuma ya kawo sauƙin haihuwar ƙasa da minti biyar Allah shi ne sheda. Allah ya saka da alheri Dr.
2025-09-01 14:11:27
24
uniquelady.0
Aisha zarewa😍 :
Alllah kasauke duk wata me ciki lfy😭🙏
2025-09-27 16:57:45
5
mummyfharouq
xeeyoumerr :
alhmdllh na haihu yau kwana 3 kusawa mata albarka ansamu mace
2025-10-08 14:16:45
4
mienah056
Mienah El-farouq :
Allah ubangiji ka sauke ni lpy da dukkan masu ciki gaba1🤲 ubangiji ka kawo mana me sauqi
2025-09-01 08:32:22
65
ashmafun00
aishayahaya2867 :
Allah ubangiji ya sauke mu lafiya
2025-09-04 08:38:55
5
arewagirl03
North Nigeria 🇳🇬 :
innalillahiwa inna ilaihirraji un rabona da shan kuka nafi 10yrs🥺🥺
2025-09-01 17:18:14
3
mariyaadammusa
mariyaadammusa :
Masha allah ubangiji yakarawa MLM lpy don allah MLM maganin jinkirin fadowar mahaifa
2025-10-09 18:51:17
2
ummi.khaleel0
ummi khaleel :
yanayi sosai wallahi yanayi anfani dashi a take na haihu alhamdulillah Kuma yanzu ma zan Kuma Allah ya sauqemu lpy
2025-09-19 06:09:10
8
nerhnerh7
Nerhnerh :
ya hayyu ya qayyum ka sauke mu lpy dan Albarkacin mazon Allah S.A.W
2025-09-04 08:33:06
4
zeeymasaro
zainabsuleimanmas :
This is true💯 wanna video nagani na gwada kuma yayi mun amfani da gaske
2025-09-06 17:05:52
5
mira00246575
Minasko :
aslm ML ana iya hada duka ukun lokaci daya asha
2025-09-02 11:45:32
1
bellomuhammad489
Dan_Gata :
Masha Allah jazakumullahu khairan
2025-09-03 15:23:33
1
arczainab
arczainab :
Allah yasakawa iyayenmu da alkhairi Wlhy saida aka kadaman kubewa nasha aka Kada kuka nasha aka Jika hulba itama nasha shiyasa da haihuwa tazo saida naita amai green
2025-08-31 11:58:27
8
hassanmajazubee
MAJAZUBEE :
Allah yasaka Da Alkhairi malan
2025-10-09 23:33:14
3
princessrahmat1
princessrahmat1 :
Allah hu Akbar🥰
2025-09-12 17:03:17
0
gidansayardaatampa
gidan sayar da atampa :
mugode malam allah saka da gidan aljannah nima cs har guda uku aka mu Yan Zuma sai adou'a insha allah za mu guwada wan nan
2025-08-31 08:28:29
4
najwahshuaibu0
Grow with Hammad🩵 :
Allah ka saukeni lfy watan nan zan haihu kutayani da addua
2025-09-01 17:09:07
30
momintees
mom intee :
Burina naje madina
2025-09-02 11:07:39
2
To see more videos from user @dr_salihannur, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About