Dan Asalin Asali ya mai kyan nasaba shugaban ma aika, babu wanda yakaika kyan nasaba Rabbi ya tsarkake ya tsabtace Gaba da bayanka kafi Qarfin kushe, mugaida Annabin Rahama($*A*W*) yan uwa duk wanda zai shiga gida sai yabita Qofa haka duk wanda zaibi Rabbi sai ya bishi labbaika ya Annabin Allah Annabi Muhammadun muhamudu {$*A*W*}