wanda yasan an fama masa ciwon rashin mahaifiyarsa yayi min like ya rahman ka jikan iyayenmu😭😭😭
2025-10-01 07:37:00
657
H A F E E Z 〽🉐 :
If your Mom is still alive may she live long enough to witness your success.🙏🥺
2025-09-28 13:56:01
1185
Hi I’m GURMIN TIKTOK🕷️👂 :
Allah jikan mamata
2025-11-01 22:27:54
1
Umar_isah :
Babban tashin hankalina shine ranar da za'awayi gari Babu mahaifiyata adoran duniya bansan yadda duniya zata zamo agareni ba 😭😭
2025-10-30 13:00:53
15
Aisha Humaira :
wlh inda yau sau goma ina kallon bidiyon nan kuma sau goma ina zubar da hawaye duk da mahaifiyata tana raye amma nakanyi kukan sanin wataran zamu rabu koni ko ita wani zai riga tafiya
2025-10-30 07:24:16
135
musaashiruyawale :
mu da mahaifiyar mu ta rasu ne kawai mu ka san abinda wannan bawan Allah yake ji 🥺 Innalillahi wa Inna ilaihir rajiun 🥲
2025-10-30 14:00:24
47
Kulu yaro :
I know the pains I can feel it 😭I lost my mum 3 days ago pls say a prayer for her
2025-10-01 09:42:56
283
Arc.Mustapha Musty :
Wayyo Allah tinda nake TikTok bantaba yima post hawayeba sai wannan ya Allah
2025-10-01 05:20:20
133
Abba Ango :
wlh saida nazibar da hawaye
2025-10-30 08:06:41
27
Hadizatou oumarou :
Amine y'a Allah 😭😭😭
2025-11-01 18:19:57
1
Sadeeq Aviation :
I am an officer, i am typing this message wallahi and crying 😢 Ya Allah ka jikan dukkanin musulmin da yayi imani cewar kaine ke yi idan kaso, idan bakaso ba babu mai yi 🤲
2025-09-28 22:13:14
432
Ngaskie001 :
allahumma gafir warham
2025-11-01 21:35:39
1
babynbaby :
duk wanda video nan yasa kuka ya dannan min like nayi kuka sosai
2025-10-31 21:46:13
8
Mamancy :
Ina duty a asibity naci karo da video dinnan bamusan sanda muka fara kuka nida colleague dita ba
2025-11-01 16:33:18
2
2pac :
ameeeeen ya hayyu ya kayyum
2025-11-02 08:26:22
1
kabiru :
Allah ya jikanta da rahama,🙏🙏
2025-11-01 23:54:29
1
Midwif Khadija 🌹🩺 :
Ya waiga ya sake waigawa ko zai ganta bai ganta ba Wayyo Allah na😭💔😫Allah ya mata Rahama 🙏
2025-10-01 09:07:04
60
BBK :
This is zakari right? Allah ya jikan mama
2025-09-29 05:35:15
22
House of beauty😍 :
Duk yadda na daure Seda nai kuka ya rabbi Allah gafarta mata Allah sanyaya makwancinta
2025-09-30 00:17:57
16
ENGINEER 👷 :
This aint easy i know a guy who lost a mother long time ago with his elder sister as a mother and one week to his pop that his sister lost her life 💔😢
2025-09-29 07:51:01
30
BC :
Wayyo Allah na 😭 Allah ya mata rahama
2025-09-29 11:04:03
6
Exclusive home&properties :
Inalillahi wainna ilaihi rajiun nayi kuka har kaina yana ciwo na tuna da irin kuncin da nake ji na rashin mahaifina Allah ka jikan mahaifiyarka tare da namu iyayen rashin iyaye akwai ciwo mara misaltuwa 😭😭😭😭
2025-10-31 20:49:28
2
bawan allah :
allah ya gafarta mata yasa yar aljanna ce idan tamu tazo allah yasa mucika da imani yasa allah janna ce makomar mu ameen ya allah
2025-10-31 20:31:18
3
Yar mamanta❤️🦋 :
Wayyo Allah na 😭😭😭😭😭😭
2025-10-31 13:05:13
1
ahmed musa____---? :
allah sarki rayuwa wĺh tare muke amma ni allah baiyi zangama ba😢😢
2025-09-28 23:57:23
10
To see more videos from user @phartieymah, please go to the Tikwm
homepage.