@heartwhispers19:

HeartWhispers
HeartWhispers
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 25 October 2025 22:35:52 GMT
931256
55494
13027
1436

Music

Download

Comments

hasanabbasadiq
Hasan TV Abba Hassan Tv :
Kai da kake karantah comment Dina insha Allah Rabbi next year warhaka kasamu Wani matsayi Wanda baka tafah tsammani bah inshaa Allah Rabbi
2025-11-17 09:56:33
257
ammar__aminu__adam
A___A___ADAM__🦋☝️ :
Mahaifiya tah Allah ya jikan ki mama we miss you 😢
2025-10-28 14:36:24
21
abbayola65
Abba Yola :
Annabi Muhammadu S.A.W.
2025-12-01 06:01:30
2
mb_ventures0
ab gifted :
mahaifina banta ba ganin shiba basan mn dadin mahaifiba amma alhmdllh Allah y jikan shi da rahama
2025-10-26 11:01:06
284
lukmanoando
lukmanoando :
Mamata inama tana Raye na Kaita Makka Wlh shine burina
2025-10-31 21:52:00
34
official.m.d2
official m.d :
Fiyayyen halitta 💔 annabi Muhammad (s.a.w) 🥰💔🥰💔
2025-11-26 22:28:26
31
mohd_mbaas
mohd_mbaas :
muhaifiyata sbda ban tabah jin muryarta bah😭😭😭 Amman yadda Allah yayi daidai ne
2025-11-20 19:50:08
22
abdoulabdoul279
Abdoulkarim :
Annabi Mouhamdou rassoulloulah
2025-11-18 22:33:19
610
maiatamfaclothing
Mai atamfa clothing :
😭😭😭😭Mahaifina d ya rasu yau 16days😭😭
2025-10-26 13:28:44
56
kingismail630
King 👑 Ismail 001 :
annabi Muhammad saw diddah banana baya raye I love you my farday I love you annabi Muhammad
2025-11-19 06:12:42
96
user2722021451422
mans u s m :
manzon allah Muhammad na musulmi mai ceton mu masoyin mu mai kaunar mu Habibi rasulullah hm I love him so much 🙏♥️♥️♥️❤️wallahi
2025-11-18 06:06:25
28
zeedangaye3
zeedangaye :
Mamatah saboda Ina kewar tah ai rayuwan Allah yayi masu rahama amen 😭🙏😓
2025-11-27 20:58:03
2
aliyurkc
aliyurkc :
mamana saboda ta rasu tun banfi shekara 11 zuwa 12 ba yanzu kuma nakai 30 years allah ya jikanki ummah allah yasa kina aljanna madaukakiya😭😭
2025-11-19 17:24:37
21
princessr318
Princess R👩🏻‍🦰 :
Babana 🥹🥹koda sau daya ne naji muryarsa
2025-10-27 14:16:01
32
inyass_republic
INYASS_REPUBLIC :
Shehu ibrahim. Inyass Zancemasa yabani sirrin don annabi S A W 🥺🥺🥺🥺🙏🙏
2025-10-26 14:21:40
82
raliyasb
user630637 :
Allah sarki mahaifiyata Allah yajikanki Allah yayafemiki Allah yajikan kullifin musulmai inakewanki mamana
2025-11-19 18:57:08
30
auntyn.abba
Naja'atu Musa :
wllh kakata 😥😥😥
2025-10-26 11:35:11
7
shafa_ardo
Shafa_Ardo :
Cousin dina ya bata kwana biyu sai gawan shi aka samu har yau Ina son na san dalilin mutuwan shi😭😭😭Allah ya kai hasken rahamar sa kabarin shi
2025-10-26 14:06:44
15
asha.foods
Asha foods :
Allah sarki baba na Shekara 16 kamar kullum mutuwar sabuwa take zamo min Allah ka gafarta musu baki daya
2025-10-26 15:01:09
12
angonhajja1
[email protected] :
masoyi na ANNABI MUHAMMADU
2025-11-19 11:48:29
33
yourspiritualmermaid22
sadik muhammad :
annabi Muhammad s a w
2025-11-19 16:04:52
29
bawan.llah2
TINATARWA :
walahi Annabi Muhammad s a w saboda ingaya musilinci yayi karanci kashen duniya yazo wlh😔😔😔
2025-11-25 00:03:45
11
scents.by.zahra1
Fatima zahra💖🩷 :
Wallahi mamata da babana 🥺
2025-10-26 13:33:25
9
murtalamuhammadu48
MUHAMMADU😎MURTALA🔐 :
annabi Muhammadu RASULULLAH sallallahu alaihi WASALLAM
2025-11-19 23:06:48
11
pretty_clothing_99
pretty clothing :
mamana🥺 yau shekara 23 Kenan banyi Mgn da ita ba 😭😭😭
2025-10-26 07:10:40
24
To see more videos from user @heartwhispers19, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About