@lyricallvault: Replying to @Sama'eela_Ta yage✊️ #viral #fypシ #hausatiktok #hausalyrics #likes

L Y R I C S V A U L T 🎵🥁
L Y R I C S V A U L T 🎵🥁
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 05 November 2025 22:46:39 GMT
357437
23792
607
1613

Music

Download

Comments

mrsnassirou0
Mrs Nassirou :
Wai Ina kake Samu wakokin yajuju wa majuju 😂😂😂
2025-11-06 11:04:37
52
moctar_abdallah
Abdullah_Moctar :
wlh ban tabbatar da cewan audu ya iya wakaba sai danaji wakar shapi'u uban rafim🤣🤣🤣
2025-11-06 09:17:38
122
autah265
Maryam umarfaruq :
dan allah duk me suna audu yayi min like 😆🤣
2025-11-14 18:33:00
0
jansule2
shareef_Abdulsamad_jansule :
waka tayi Dadi Amma Dan Allah karka sake yin wata🥺🥺🥺🙏
2025-11-06 15:30:59
25
jeeddah29
Jeeddah :
Dan girman Allah ku tayani addu’a Allah yasa kar afi qarfina in auri wanda ban so Allah ya xaba mn mafi alkhaeri ga rayuwata 😫
2025-11-06 10:17:12
200
dr.najla1
Naja'atu baba :
Innahuqãdirun alamanyasha’u🥺😒
2025-11-13 21:38:38
0
mustapha3876
Mustapha3876 :
haba ba mamaki daga jigawa
2025-11-14 19:38:54
0
ayshert471
Ayshert :
Koh kunsan nice budurwar audu kudi boy🤭😂
2025-11-08 00:11:30
8
bob_by__
bobby :
kamata yay a rataye me studio din
2025-11-06 21:18:03
11
user98060914684684
teemah 💖 :
what's wrong with the song I feel like I should cry 😭😭😭
2025-11-06 21:06:04
4
wisdomsm6
WISDOM✨SM :
ai lallai saidai hadeja boys din 🤣🤣🤣
2025-11-07 10:15:38
2
realbdoul2
Avdoul🤍🔐 :
Amma dai Allah ya Isa 😌
2025-11-07 14:46:34
3
musa_kllamu
Musa-Kallamu- :
First artist from jigawa 😂
2025-11-09 09:47:06
2
a.k.kasuwa
30abubakarak2 :
seda naji wakar shafi.u na tabbatar da audu ya iya waka Allah ya kara daukaka audu🤣🤣
2025-11-06 22:00:35
0
sparuq
s-paruq :
wai waqar nan tasu Audu da shafi'u bata kai kunnen mawaqan hausane da har yanzu basu dau matakin komai Akai ba?
2025-11-06 11:52:37
5
the_great_1105
Head of State :
wannan badan garinmu bane
2025-11-07 21:49:20
1
babyjikamshi
Sakeejikamshi :
Audu Waka tayi dadi Amma dan Allah ta tsaya iya TikTok kar a Kai audio mack
2025-11-06 11:41:42
5
user1293257684951
bintuabdullah336 :
audu sunan ubanmu ne dan uban babanka🙄
2025-11-09 12:07:26
1
imran_lad7
😈L’BMF🥷…⚔️ :
Kakata tace mini audu 😭😭😭
2025-11-08 18:31:24
2
umar.ado83
Umar Ado :
Innalillahi wa insulihi rajiun
2025-11-06 09:04:53
8
amreesh700
AMREESH🥰 :
Astagfirullah 🤭🤣😂
2025-11-11 20:39:39
0
zarajangebe
Zara Yusuf murtala :
Gsky yakamata a zane me studio😂
2025-11-13 18:43:28
0
rachpro8
RACH PRO🇳🇪 :
subhanan lahi
2025-11-07 06:59:34
1
miemie.ahmed
Miemie Ahmed :
Yanzu wa akayi ma translation naga mu damukeji ma munyi allah wadai da wannan wakan😅😅😅
2025-11-10 19:36:24
0
rumaisah29
Rumah♥️ :
Tho ai Ta Audu Mai capacity ce ba kamar ta shafiu rafim ba 😂😭💔
2025-11-08 13:16:39
1
To see more videos from user @lyricallvault, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About