@tijjanigandu: Ada’u na yi mana films

Tijjani Gandu
Tijjani Gandu
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 26 November 2025 22:24:38 GMT
2052338
215658
4267
22386

Music

Download

Comments

binaliyukware1
A A man kware :
Shirmen banza toh WAQA itace mafita hln??
2025-11-27 05:23:19
192
bz_takwara
░𝕀𝕄ℝ𝔸ℕ 𝔸.𝔸 𝔸𝕌𝔾𝕀 :
Dan Allah Duk Wanda Yayi Alfahari Da Wannan Wakar Yamin Like
2025-11-27 09:22:58
1775
mtijjani43
mtijjani :
Allah ya Kara basira Mai gida
2025-12-02 11:08:35
0
nura_danbirni6
@Dan_Birni226 :
inci arzikn manzan allah aimin like
2025-11-27 08:20:05
1042
dan.libya0
Dan libya :
Wallahi allah kafi rarara ko awajan allah🤥
2025-11-27 00:01:50
346
kanawa5953
kanawa grz :
daskiya kidan baihauba
2025-11-27 04:54:02
64
mrprof001mng4
YARON MONGUNO :
:Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2025-11-27 07:08:06
216
ummuhafsa1111
Ummu Hafsa :
Jama'a wai ina rarara ne? 😭😭
2025-11-27 06:35:19
95
dan.mama0671
mai iloka Dan mm :
plz Dan Allah inci arzikin manzon allah
2025-11-27 12:16:28
566
sir__jameel
sɪʀ__ᴊᴀᴍᴇᴇʟ 🦅👑 :
Allah yasaka ma da Alkhairi🤌🙏❤️‍🩹
2025-11-27 06:50:36
78
user1298382241541
faseelat@yarfulani :
maganar gaskiya Inda duk Wani mawaqi Yana haka na munsamu yanci mu talakawa
2025-11-27 12:50:13
88
jamiludanso
Pc Jamilu Azare :
Allah kayi Mana tsari da jinya Mai nauyi. Da talauci Mai tozartarwa. Da Bashi Mai kunyatarwa. Da Tsufa Mai Rikitarwa🙏
2025-12-02 09:53:09
0
rukayyamusayarhajiya
Rukayyamusa :
Nifa enaso tijjani gandu Wallahi 🥰🥰🥰
2025-11-27 07:20:46
81
mijin.yar.boko47
mijin yar boko :
Dan Allah duk Wanda ya gamsu yafi Rarara yamin like
2025-11-28 05:09:04
188
muhammed.abk610
Muhammed Abk610 :
gaskiyar zance ga mai basira kadai zaigane wanan sakon tujani Allah yakara basira👌👌👌👌👌 arewa mufarka da gaske wlh❤️‍🔥
2025-11-27 05:31:47
224
idris.shuaibu.kim
Idris shuaibu Kima :
Allah ya kawo mana mafita
2025-11-27 08:53:07
16
alhassanmurtalacaps
Murtala alhassan caps :
subhanahallah Allah kasa muso Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama
2025-11-28 07:04:51
56
ahassanabdulhamid
King Abu ashraf :
DAN ALLAH DUK WANDA YASAN YAFI RARA AMFANI YAMIN LIKE 🥰🥰
2025-11-28 09:07:51
47
mansurmuhammad84
mansurmuhammad8156 :
Allah ya kara basira tijjani
2025-11-26 22:53:19
52
sayaz_001
Yusuf P's :
Ubangiji Allah Yakawo Mana Karshen Wannan Al'amari.......🤲🥰
2025-11-26 22:30:19
96
mubee233
Msanimht :
Allah yasa muga Annabi Muhammad s a w
2025-11-29 14:27:51
12
sadeeqbk5
Sadeeqbk :
gaskiya kayi waka mai ma,ana Allah yasa tayi tasiri
2025-11-27 08:04:19
19
siradjiadamou241
siradjiadamou241 :
yayi,wly haussawan arewa ne in ana zaman lafiya basujin dadi😂🤣aci uwarsu kawai 🤣🤣yayi dede😂😂
2025-11-27 10:18:18
7
user72543118277865
Gallant Navy Boy :
Don Allah ✍️😭 Idan Ka ✍️Fahimci 👌 Wannan 🤔 Bawan Allah 👌 yafi Mana Rara'ra Da 🙄 wasu Daga Cikin Mala'mai😎 Yami'n Like 🥰💯🙏
2025-12-01 23:45:19
5
raiyanatuibrahim9
Shalele glamour’s 💄👄 :
Allah y Kara basira Ka fadi gaskiya wlh🥹🙏
2025-11-27 20:35:09
21
To see more videos from user @tijjanigandu, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About