Tun ina yaro take fitowa a budurwa a film yanzu shekarata 33😂
2025-12-02 01:46:42
8
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2025-12-01 22:43:45
160
Amrah :
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN jama'a zawarci masifa ne Babu Mai taimakon bazawara , Kuma Annabi Muhammad yayi umarni Kan taimakon bazawara,ko makiyata bana ma fatan mutuwar aure musamman ga wadda iyayen ta suka rasu 😭😭 bayin ALLAH ina neman taimakon Jari Dan girman Allah Dan darajar Annabi Muhammad 😭 kadubi girman Allah Wanda ke da Hali ya taimaka Min da JARI 😭🙏
2025-12-01 22:29:15
35
feedystouch :
Dama nace baxanyi bacci ba sai naga kwal uwar daka 😂
2025-12-01 23:24:35
17
ALIYU YUSUF GAYA🦅 :
Har na tuna wani karatu da aka koya mana a primary wai Singular and Plural 😂😂
Allah yasayah alkairi chrmn🙏
2025-12-01 22:33:36
55
HARAZIMI SCRAP :
Komai ya kare Saura hakora kawai 🤭
2025-12-02 00:11:47
10
aminu labaran uba :
Gaskiya banji dadi ba😭. Daman ba Auren gaske bane?😭😪😪
2025-12-01 22:40:03
8
khadeejatou🌚🕊️ :
Allah ya sakawa shamsiya sadi🥺
2025-12-02 04:37:44
0
MuJe MaHa :
Amma girma ya biyo ta kaskon rakumi
2025-12-02 06:03:45
0
fauzarh64 :
Haryanzu bamu gane kome ba😂
2025-12-02 05:22:36
0
Huzaifa m bello :
Nine farkon Kallo
2025-12-01 22:28:37
4
Aminu Auwal :
Nifa ban fahimci komai ba 🤔
2025-12-02 02:03:53
0
masoyiyar annabi saw :
Nifa ban fahimta ba😂
2025-12-02 00:37:04
1
Faty*s Glamz💄and henna🍀 :
Yanxu yazanyi da yan layinmu 😭😭nagama bi gida gida nace zakuyi aure 😭nashiga uku na
2025-12-02 02:28:14
2
Deejah_Official :
Wai ba mai magana akan wakar ne 😏🥰🥰💯
2025-12-02 00:43:25
4
HASYNA🩷🖇️ :
Nidai bangane ba haryanxu wlh😂
2025-12-02 05:57:08
4
Shayi🥰❤️ :
Ashe ba istimina ‘in bane waka ne Amma tayi dadi 😂😂😂😂😂😂😂
2025-12-01 23:53:36
3
arfanuniquecollection :
Kar muyi haka dakai fa😒😒 badai waka kukai ba🤔🤔
2025-12-01 23:32:23
8
Londonbe🦋 :
Save the code ooo..💃
2025-12-01 23:12:52
10
UMAR FAROUQ :
haka rara ma yayi wakar indo daga baya yayi wuff da ita kuma 🥰 saboda hk wannan ma akwai kamshin wani abu
2025-12-02 05:28:17
1
dahiru :
First comment I need money Dan allah
2025-12-01 22:29:09
5
Siraj Anjasha al imami aljabry :
gaisheka Dan arewa 😅
2025-12-02 03:14:52
2
To see more videos from user @tijjanigandu, please go to the Tikwm
homepage.