@kannywood.360: #bocho #boshocomedy #fyppppppppppppppppppppppp #nijar_tiktok #arewa

Kannywood 360
Kannywood 360
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 02 December 2025 19:23:55 GMT
143777
14902
203
884

Music

Download

Comments

mommyapple3
MOMMY 💅 APPLE 🍏🍎 :
Ina son asani ashafin saki na dafe😂
2025-12-06 20:48:01
12
harunacy00
Harun😍🤩🥰 :
Haba kana jin sunan kasan da matsala 😂
2025-12-05 17:12:50
40
tulkumariri
T M mariri :
sunan wannan kamfani ma 🤣🤣🤣 tun daga nan kasan Akwai matsala 🤣🤣🤣
2025-12-07 10:44:26
0
sahabi_abidu
sahabiabidu0 :
Allah yajikan Malam Albani 💝
2025-12-06 22:17:03
7
sanishuaibu74.gm0
sanishuaibu582 :
nima ayi rigester,ashafin saki nadafa,
2025-12-07 11:48:07
0
jabirado1
JABIR ADO SAID :
liability akwai matsala🤣🤣🤣🤣🤣
2025-12-07 10:34:45
1
waliybakaki
waliybakaki :
Inayi Amma Aban kwasar Farko Saboda bansan Rigima Da anbani Sai infita🤣🤣
2025-12-05 18:22:06
11
green_lyrics_1
𝗗𝗔𝗡 𝗠𝗔𝗟𝗔𝗠🌀 :
🌀𝗦𝗮𝗹𝗮𝘁𝗲 𝗚𝗼𝗺𝗮 𝗚𝗮 𝗔𝗻𝗻𝗮𝗯𝗶 💚ﷺ💚
2025-12-06 11:27:27
11
khaleepha2392
Muhammad ❤️🥰 :
Sha da kyar
2025-12-05 08:47:05
7
sifiyanuladam
Sifiyanu L. Adam :
ance Allah yasa anfara a sa'a yace haba
2025-12-07 07:50:45
0
alhussain_m6
الحسين Alhussain :
innanillahi waa inna'ilayhirraji'unn, 🤣
2025-12-07 00:44:21
2
basmah_luxurybosslady
Boss lady 🥰💞 :
Kanajin wannan adashen kasan ba abin arziki 😂😂😂😂
2025-12-06 22:34:18
2
abdulahi.ibrahim02
Abdulahi Ibrahim danjaji :
MUHAMMAD RASULILLAH
2025-12-07 10:29:15
1
saniauwalmuhammad0
Dr sani Auwal muhamm :
wanda yake adashine kawai zaigane meyake mufi 😅😅
2025-12-05 22:02:45
2
faruqgovnor
faruq govnor :
ni hanu shida nakeso amma a sani a shafin saki na dafe
2025-12-06 22:14:13
1
khalifaabbapotter
khalifaabbapotter :
daga Jin sunan adashin nan za a wanye lfy ko
2025-12-06 06:40:29
3
dan_umma1345
dan-umma1345 :
liability kuma 😂
2025-12-07 08:37:07
0
abbakazaure8
abbakzr8 :
Da'ile Allah y fidda kai😂😂
2025-12-05 21:58:57
2
user16155973409390
Sulaiman :
Hhhh wai sha dakyar
2025-12-06 15:21:58
2
auwalmuhdabba
IT'S ARMY :
asani alayin saki nadafe
2025-12-06 21:59:19
1
bingel.yana
Bingel Yana :
Kai daga Jin liability kasan akwai matsala 😂
2025-12-07 04:38:02
2
hasken10
ALIYU HASKEN :
kai kana ji kasan akwai daru a Karshe
2025-12-06 16:21:13
1
realdawson1
realdawson1 :
gaskiya da Ile kana bamu matsala muna sonka arziiqii kana guduwa kuma
2025-12-06 20:12:39
1
hussaini.yusuf76
HUSSAINI YUSUF :
nishadi
2025-12-06 19:20:35
1
ser_deeq39
Ser deeq II :
sha da kyar Kuma liability kanaji kasan babu alkhairi a lamarin 😂
2025-12-06 20:23:00
1
To see more videos from user @kannywood.360, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About