@og_adam_a_zango_official: Powerful & Cultural Proudly unveiling my new album ADAM A.ZANGO-ORIGINAL GANGARAN DAN AREWA – The Son of the north. A journey through culture, GenZ vibes, political corruption, “say no to drugs,” and the true heartbeat of the North. This is more than music… it’s a message. #originalgangaran #danarewaalbum2026 #adamazango001 #Whitehousefamily

I_AM_ADAM_A_ZANGO
I_AM_ADAM_A_ZANGO
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 06 December 2025 15:11:48 GMT
521295
98680
8481
10047

Music

Download

Comments

youngalajerh8
Young Alajerh ✨💸 :
Allah yachi gaba da tsareka baba ado Allah yasa kafi haka yakuma kareka daga dukkan sharri muna bayanka 🤍🥺
2025-12-08 17:53:19
8
7nxs10
ummi mama :
wallahi ko ba dadi sai munji🤣🤣🤣
2025-12-06 15:52:52
1612
abdulrahmanmusta72
Abdull M.S :
kaga Sarki 🤴 da kanshi, Kai da a batama rai ba gwara Opay su gudu da kudin mu ba 😏😏
2025-12-08 20:40:12
1
blackyguy7
BLACK MAN🦍 :
Wanda ya Yadda zango har gobe sarki ne yamun like
2025-12-06 16:40:14
3511
aslamieyyah1
Mrs Nazeer🤎🥰🥀 :
Duk duniya ba mutum mai daraja kamar annabi Muhammad ❤️❤️❤️
2025-12-06 16:12:38
489
sarkinmata
sarkinmata :
Ka rikita mana tiktok sai zage zage akeyeee😂😂😂😂😂
2025-12-06 15:49:20
839
r.h.morgnicskincare
R.H.M ORGANIC SKIN CARE :
dan Allah masoyan A zango mu hadu mutabbatar da Waqar taje viral pls saboda mahassada. 🥰MASU raayi irin nawa kumin like
2025-12-06 17:39:08
266
amt_adamcy_
AMT ADAMCY BACK UP :
wlh adam a zango yafi inyass
2025-12-06 16:34:32
512
bashola88
Bashola :
Mufa zango ko shine ya zagi kansa sae mun rama masa dan uwa tae❤
2025-12-06 22:25:09
152
abdul__turakee1
Abdul__turakee :
Kaji ikin hankali
2025-12-06 16:56:17
486
sir_ibb
Ibrahim Bello Bature :
karka wani damu, ko ba dadi sai munji dan makiya suji kunya wlh😂😂😂 ya Allah ga bawanka
2025-12-09 00:07:05
6
trendyhijabs0
Subytalba🤍 :
Wlh ko ba dadi sai muji saboda mai tsohon wani waje 🤣
2025-12-06 15:44:37
192
ogabbah
senior man 001 :
Can’t wait legend ❤️🙏
2025-12-06 15:48:36
398
nuraubanskill4
Nura Uban Skill :
yasin ko zagin mu, kayi acikinta se munji👌
2025-12-06 20:29:05
310
nicespy4
Nicespy :
Let’s go🔥🔥🔥🔥
2025-12-06 15:45:03
367
fatimatabatul
fatima ta batul🎤 :
Kayi daidai
2025-12-06 18:11:47
190
comrd.taleeki
Comrade Taleeki :
Kuma wallahi mu masoyanka kamar Yan taadda muke 😂
2025-12-06 16:06:30
163
hadiza301
hadiza ismail babacha 301 :
wallahi ko ba dadi sai munji🤣🤣🤣
2025-12-06 18:46:45
134
smart_barbing_saloon.com
S_B_S company 💇‍♂️ :
To jama'a, ga dama tasamu muxo mu nunawa oga soyayya 🙏🤗
2025-12-06 16:32:53
151
auwalu.mansur.isy
سنة 🥰 :
Wai waye zango
2025-12-06 16:12:43
38
nagwale5
Nagwale✅ :
Congratulations
2025-12-06 17:39:18
63
abdulsardauna1
ABDUL_BKK 🔥 🔥 :
Wllh sai sun jira Kai kadai ne kuma zamuyi using sound
2025-12-06 15:23:11
101
areyoushermuneeyr
areyoushermuneeyr :
Mufa zango ko shine ya zagi kansa sae mun rama masa wlh kuma waka ko ba dadi sae munji😂
2025-12-06 18:29:52
71
dandaboo
DanDabo 🤴🤴🦅🦅🦅 :
Bana Hawa wakar nanaye Amma sai nahau wannan ko zaamutu ne 💪💪 DAN AREWA TO THE WORLD🥰🥰
2025-12-06 22:11:11
7
user3405141217000
shamsiya :
kana da farin jinin wlh😂😂
2025-12-06 16:11:14
159
To see more videos from user @og_adam_a_zango_official, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About