@king.indaraa: Alhamdullah Masha Allah Inason nayi amfani da wannan da ma na mika sakon taaziyata a yan uwa musulmai bisa rayuwa Dan’uwanmu Aminu s bono Allah kajikansa Allah kagafirtamasa ka amshi shahadarsa amen #Allahummagafirhum warhammun ya Allah #RIJF
King Indara
Region: NG
Tuesday 21 November 2023 09:03:43 GMT
Music
Download
Comments
Khadija Bello Ismail :
Yanzu fisabilillahi meye amfanin wnn har lokacin hakawarma seka dauka kaji tsoran Allah Wlh kaima haka zaama 😭
2023-11-21 09:15:32
13
Mrs Yaya💕 :
Duk wanda idan muka mutu burin shi ya dauki gawar mu ya watsa media Allah kada ya bashi ikon hakarta janaiza mu😭💔 so sad 😢
2023-11-21 10:12:19
10
His wife💍❤️ :
Inalillahi💔😭😭😭Allah yasa muyi kyakyawan karshe😭😭Allah yajikan musulmai🙏😭
2023-11-21 11:04:41
2
kaucollection18 :
Innalillahiwainnailaihirrajiun duniya tazo karshe Ana kokarin sakashi a gidansa na gsky Amn kokarin yi masa video akeyi Allah ubangiji kajikansa
2023-11-21 17:38:44
1
ruqayyatu66 :
May Allah grant him jannah
2023-11-21 12:00:10
5
Gaji Diddi :
@Aysha tafidah😘:Allah ya jikanshi ya gafarta masa 😭🥹🥹
2023-11-21 09:14:39
2
Khalifa Emgeear :
una dey use camera everywhere…smh 📸
2023-11-21 13:21:41
5
AA HOME OF LUXURIES :
toh miye amfanin daga waya yanxu kana makabarta wlhy mu gyara halinmu jama'a
2023-11-21 10:37:13
2
Mustapha Musty701 :
Allah yaji kansa da rahama
2023-11-21 21:49:40
1
Layan glamour :
Allah ya jikanchi 😭😭😭
2023-11-21 22:00:01
1
Bamasi :
Gaskia wlh wnn king din ya iya siyasa yana da kokarin kan zuwa wajen taro ko jaje ko mutum Allah saka maka da alkhairi kana da kokari wlh
2023-11-21 09:53:25
3
Mr AJ official :
Pls stop using music wen some 1 is dead 🙏🏽🙏🏽Allah gafartamai da muma
2023-11-21 10:52:14
2
faridaabubakar :
wlh munada aiki😭😭 Allah y jiqanshi mukuma Allah yasa mucika da imani
2023-11-21 12:06:13
1
Jaybee :
Allah ya jikansa da rahama Dan isar Annabi rahama S a w ameen 😭🤲🤲
2023-11-21 12:00:57
1
Anteetah :
Ya rahmanu kaji kansa ya rahimu kayi masa rahma don matsayin annabie (S.A.W)😭
2023-11-21 12:50:13
1
💫 King.Japhar 💫 :
allah Ubangiji ya Masa Rahama Gaskiya Mutumin kirki ne wlh Ina Yawan Jin alkai ransa 😭
2023-11-21 09:07:36
2
user6288514502975 :
may Allah grant in. jannah
2024-02-01 16:09:47
2
SCHIXOPHYTARH :
Allah y gafarta masa ysa aljannah firdausi ce makomarsa
2023-11-21 21:21:03
1
fatimabashir4956 :
Allah yaji kanka da rahama
2023-11-21 13:22:47
1
dyo3ztv6wzsw :
احسن الله عزاكم وغفر لميتكم والهمكم الصبر والسلوان
2023-11-21 13:24:49
1
A _Guy Cenematic backup 📸 :
Allah yah masa rahama
2023-11-21 10:01:07
3
hamza hussain :
Allah yajiqansa da rahma amin
2023-11-21 14:03:31
3
hassanadamu5775 :
Amin
2023-11-21 11:21:06
3
Isah_bature :
Rest in peace
2023-11-21 09:50:27
6
To see more videos from user @king.indaraa, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2025 TikWM. All rights reserved.