@fagen_kannywood._: I love you masoyana 💋❤️🥰 #labarinatheseries #SUMAYYA #maryamlabarina #alamin #sairamovie #kannywood #fagenkannywood #kannywoodcelebrities #trending #tiktok_india #labarinaseason7

fagen_kannywood._
fagen_kannywood._
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 03 January 2024 19:43:05 GMT
105079
3145
106
94

Music

Download

Comments

maigariusman5
Maigari Usman :
Allah sarki abin tausayi,gobe sai kice kina neman miji nagari.
2024-01-04 15:01:13
6
zeebaby596
Zeebaby596 :
Wlh wlh wlh wannan abin baeyi kyau dake ba
2024-01-04 16:38:06
5
ceejee0202
Ceejee :
Hashe kema bakida kunya
2024-01-04 22:22:08
2
muhammadmusa8275
Muhammad Musa :
wallahi kanki yana rawa da yawa
2024-01-04 11:20:42
2
abdul_addu01
Abdul-Addu :
don Allah wannan abun bai dace dakeba please 🤦
2024-08-18 11:26:57
0
user1850358361756
maman safwan :
Allah ya shiryemu
2024-08-30 10:11:45
0
narsart5
narsart :
Allah y shiryah gsky Baki dache d wnnn dabi'@rbah
2024-06-26 17:02:03
0
bibatamagagi
bibatamagagi :
ina ma acé dutturar kwarai cé a jikinku, wallahi Say da nayi sanyi kuma n'a ji kunya a madadinki😰😡ina ga in uba Sun karé daké
2024-01-08 14:28:20
0
nasirulawanmasaud
Pharm, Nasir L Masa'ud Saminak :
Allah ya shir yeki idan kina neman shiriyar,kamar bazaki aikata irin wannan ba daga fuskar ki,ta films
2024-01-04 18:11:05
0
shehu243
shehumuhammad50 :
habahaba wannan bagir manki bane
2024-01-04 16:26:44
0
angoualdenia
assane abdou :
maryam ina yinki ama Dan allha kideyna wana chigar🥰🥰🥰
2024-01-04 16:32:13
4
bashee108
user2136735922400 :
waidan allah bakuda mafadane arayuwarku
2024-01-04 13:56:56
4
user8479994795921
mhiz mary :
Allah yashirye ki
2024-01-04 11:18:58
2
iliyayusuf6
arfat :
wlh banji dadiba yar.uwa
2024-01-04 12:21:31
2
mamanakaram66
mamanAkaram66 :
Dan Allah ki bari ba kyau
2024-01-04 14:58:41
2
fahus40
badamasibabangida46 :
please dear respect yourself, mind the way you dance
2024-01-04 19:00:56
2
zeezaks
Z@in@b@ :
Ashe kema bakiji, kai Allah ka shirya 🙏
2024-01-04 15:39:21
2
riyamababy0
Reeyamah Baby :
Allah yashiryki sis
2024-01-04 16:11:22
2
capt_moh
Moh_Serlis📍 :
Na zata wannan yarinyar tana da hankali ai ashe?😩🤦🏼
2024-03-10 13:47:37
1
user6250626723839
user6250626723839 :
yane dadama
2024-02-27 18:40:47
1
sardauna19
sardauna :
kawaii Don an fara nuna ki a film din LABARI NA Kika fara rawar kai,Wanda hakan zai jawo Miki matsala,in Kuma baki yadda ba je ki tambayi ummi ALAQA .
2024-01-04 18:18:48
1
abdulrashidsaniado0
userabdull.s.yunus :
hmmm..!!
2024-03-24 02:47:57
1
user1020788469109
YahayaAbdoulaye :
😳😳😳😳
2024-06-24 21:54:30
1
adoadamu87
ado dan mama :
❤️❤️❤️
2024-01-05 09:25:35
1
ahmjids1
Ahmjis's Enterprises Limited :
please moot @Mariam moots
2024-01-04 16:48:25
1
saminudalhatu1
saminudalhatu :
gaskiyani baikamatta kina hituwa Ahakabb wllh
2024-01-04 16:59:22
1
jazuliadamu
jazuliadamu :
KAI ALLAH YA SHIRYA, WAI DUK WASAN HAUSA YAN ISKANE??
2024-01-04 14:59:34
1
drfal
Dr Fali. :
ni kam wai dan Allah na tambayeku, a cikin fina finai agan ku mutanen kirki da arziki, amma a TikTok kamar wasu wasassu
2024-01-04 21:25:52
1
jamilyusufmaleek
user4005709250766 :
mufa kirkin ki ne mai tasiri awurin mu, bamuyi tsammani wanan wurin ki ba
2024-01-04 17:31:46
1
idrisadamu95
idrisadamu290 :
I'm always proud of u wlh please kip it up may Almighty Allah bless u
2024-01-03 19:54:06
1
ibrahimkry4
kryibrahim :
banza shashasha masu bata tarbiya
2024-01-20 20:55:08
0
sardauna19
sardauna :
Wannan abin da kikeyi is too much,ni kina burgeni sosai tun a film din NA LADIDI, Amma kawaii Don neman suna kifito kina ta exposing sa raicinki
2024-01-04 18:16:39
0
sardauna19
sardauna :
kin fara rawar kai.
2024-01-04 18:13:59
0
sardauna19
sardauna :
an cire ummi ALAQA ne, sabida irin wannan rawar kai da ta daukarwa kanta,
2024-01-04 18:19:36
0
halimaa447
Ummu Ayyush Bakhour Collection :
Babu tarbiya a House 😏
2024-01-04 20:30:53
0
daei263
Daei :
Macha Allah
2024-01-04 17:19:18
0
shuaibuisiyaku
shuaibu isiyaku :
l like you
2024-01-04 17:10:40
0
dalhatutsohojaja
dalhatutsoho :
very beautiful lady masha Allah 😁😁😁😁😁
2024-01-04 16:42:02
0
musadanladi11
MD DADIN KOWA :
me kike son nunawa duniya ne a jikinki?
2024-01-05 11:32:34
0
rakiyabt
@ Rakeeyarh :
Astaghfirullah.. May Allah guide us to goodness
2024-01-06 12:44:49
0
user4036127188201
Queen farina zahra bashiru :
🥰
2024-01-07 16:34:22
0
maikisnw
Mustafa abdullahi :
💘
2024-01-08 21:24:56
0
user1394226008213
98913629 :
hello
2024-01-10 00:06:41
0
timini247
TAINA :
hi
2024-01-10 10:34:29
0
shehu.m.umar
M.Umar :
Am in Otel right now!
2024-01-11 17:50:07
0
umaruinuwaumariya
oga umar :
tantiriya yar iska
2024-01-12 06:22:36
0
user427062346
really mk lv 💕💝🫀 :
slm dan Allah karki bata kanki ,kixama me natsuwa , ni ma mace ce kamar ki
2024-01-12 22:05:35
0
talbankerawa
Armayau Yushau Talban kerawa :
AHANKALI DAI GINBIYA
2024-01-16 23:14:21
0
sulala91
Sulala :
Dama karshen alewa kasa
2024-01-04 16:33:56
0
abubakarbellotng
abubakar bellotng :
maryam ina yinki ama Dan Allah kideyna wanan chigar ba ta dace dake wllh 🥰🥰🥰
2024-01-23 23:06:33
0
asmaukdanmasani215
Asma'u Danmasani~•🥀🦋🥂 :
kidaina pls ba girmane ba ko da kina video ki ba sai kiyi post ba saboda mutane da ya wa na rawasu kalakala amma saboda gudun haka baa video ngd
2024-01-27 11:47:21
0
asmaukdanmasani215
Asma'u Danmasani~•🥀🦋🥂 :
bam yarda ba bam taba bin account dinkiba sai yanxu don nagane gaskiya ne ashe hakane lokace bai bule ba u can change
2024-01-27 11:48:22
0
To see more videos from user @fagen_kannywood._, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About