@halifan.fada.jibia:

HALIFAN FADA JIBIA
HALIFAN FADA JIBIA
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 13 August 2024 21:16:52 GMT
1172396
73942
2334
11256

Music

Download

Comments

muazabubakar2
M A anatare ✌️ :
ko yanzu wllh idan ka hadata da wani abu zaka ita tauna reeza yanzu atake. abu daya ne zaka hada wllh
2024-08-14 05:34:50
47
pamcity_2025
abdallahsaeed340 :
kar Amanta adunga yima annabi salati
2024-08-14 11:10:02
65
6045dalah
abdullahi :
angode allh ubangiji ya sa kada alkaeri Amman tmby anan idan ansamu bacin rana ko za ama operation a asibiti fa ko allura to don allh me makarinshi sbd bacin rana
2025-04-23 21:02:59
0
ukashat__pk
U K A S H A T Y U S U F :
malam don Allah ka bamu maganin kyafsi don soyayyar da kakema annabin rahama saw
2024-08-13 22:18:13
15
yalo0198
yalo :
😂😂😂😅wanan karyane wllh wanan munsanshi maganin kaulba yake Malam kudai karyar kunasa wasu yanka kansu
2024-08-14 04:36:15
26
gumamarised
Nura Warure :
Ko jiya nasamo wannan ciyawar nayi maganin kyasfi, ranar lahadi zan koma nasake debota.
2024-08-14 08:09:34
22
malam_chigaba_kwalam_001
@ Malam_chigaba_kwalam_ontop :
Nima gatawa gudunmawar nasan kowa yanasan jin sunan ciyawar, to sunanta (nonon kurciya) kuma wlh tabbas gaskiyane tana maganin karfe sosai.
2024-08-16 21:40:01
30
ouzbyboy227tiktok.comuse
@ouz by boy 227+227 91 94 76 :
inchallah
2024-09-17 13:13:57
1
olanrewaju85
Olarewaju Muyideen D :
please what is the leaf Name in English please,🙏🙏🙏🙏🙏
2024-08-14 22:25:43
16
ubaiduabubakarsokoto
ubaiduabubakarsokoto :
darajar annabi Muhammad. ki bugu nakeso sadidan
2024-08-13 22:32:05
22
de__malan01
De__malan01 :
Dan Allah gogamasu ne ??????
2024-08-14 06:20:25
20
garustvbakori5
garustvbakori :
sedai bakafadi sunan ciyawarba.ko goga masune?
2024-08-13 22:50:23
5
user4866061634315
Abu Iman :
dan Allah ya sunan ciyawar
2024-08-14 00:03:01
14
jazuliabdullahi00
BAZAMFAREE :
dan Allah yy sunan wannan chiyawar
2024-08-15 06:55:16
11
isaiahtiyom
Isaiah tiyom :
to malam karban alura a asibiti kumafa?
2024-08-17 23:30:26
4
gambo6620
gambo :
yasunan ciyawar
2024-08-14 04:54:14
6
badamasi_b_oscer
B oscer gombe :
allah yatsareka yaqa haskama zuciyarka alfarmar shugaba muhammad rasulullah s.a.w.
2024-08-13 21:43:45
13
jamesyuki0071
ジェームス ユキ :
kaijama awai gogamasu shene 🤣🤣maganin karfe wallahi wannan abunsunansa gogamasu maganin karzuwa 🤣🤣kayimantuwa
2024-08-14 23:44:26
4
harazimi_scrap
HARAZIMI SCRAP :
😅😂😅 Wato na nemi adda ko wuka 😅
2024-08-14 00:02:13
10
dan.balki.227
Dan Balki 227 :
maganine karya sihirri Dan allha
2024-10-14 23:31:02
2
user4276970474796
رقم المجهول :
🥰🥰🥰🥰👌🙏. S. A. W. 🙏🙏🙏
2024-08-13 21:39:38
4
abbaahmdesol1212
abbancy :
yawwa sunanta gogamasu wandayajidadi yamin like
2024-08-17 11:37:52
7
aishatabdallahum4
Aisha Abdullahi Umar ♥️🥀 :
S A W
2024-08-14 02:25:44
4
sulaimanusman19
sulaiman salama :
sunan ciyawar dan Allah
2024-08-14 10:04:47
14
To see more videos from user @halifan.fada.jibia, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About