@kinalusman: #kinal #fatikinal #Fateemah_usman_kinal #foryoupage #viralvideo #kinal #fatikinal

fateemah usman kinal
fateemah usman kinal
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 14 August 2024 16:53:08 GMT
220933
18702
703
509

Music

Download

Comments

official_abbakar1
@official_Abbakar :
Dan darajar annabi kuyimin like
2024-08-14 17:16:11
461
benjamin_carpenter7
benjamin_carpenter7 :
Dan Allah fatima a ina kuke hayan irin wayannan kayan aurena ya kusa pls
2024-08-14 21:22:21
34
babasadeeq____tex
B A B A S A D E E Q ___ TEX :
Wow wow Amma dan ubanki kina da kyau
2024-09-18 12:18:33
0
jameelaty_
JAMEELATY :
Waini wannan kwalliyar da kukeyi alwys to ranar auren ku ya zakuyi😂🤣
2024-08-14 20:02:14
76
asmaualiyareema
Princess catty😻👸🏻 :
Kinyi kyau but shiga ta saba addininki dan Allah kudunga tuna mutuwa wlh shigan da kuke tana saba addinin musulunci kudunga jin tsoron Allah 🙏🏻
2024-08-15 09:33:33
48
momfaeesha
Mrs💝🕊️🔐 :
ni wllh inason irin kayankinan inazansamu xamuyi Anniversary ne
2024-08-15 09:35:04
5
ashura24737
Ashura247 :
A jira jira jira
2024-08-15 09:18:06
2
famak4real
famak4real :
Dan Allah ina da tambaya, waini irin kayan nan idan an gama event ya akeyi dasu?? Kuma ana wankesu?? Just a question 😂
2024-08-14 22:33:28
8
mrsoa132
Twinsspices :
Ina son kayan nan er uwa Dan Allah aure na ya kusa 🥺
2024-08-19 16:29:44
0
aysheer_ameen
Aisha Aminu :
Daga gani baki da girman Kai 🥰
2024-08-14 23:25:26
7
mujaheedmeyaji
MRS MEYAJINE🎬🎬🎬 :
idanuna gsky suke nunamin kyakkyawace t gske indai hakane kuyimin like🥰
2024-08-14 19:18:04
14
alameen_jr7
Al-ameen_khan :
Favorite me 🥰
2024-08-15 11:20:47
2
sanikurfi1
sanikurfi1 :
Wato Jama’a kinal fa kamar tagama wankan bikinta gaba daya😂😂😂😂Nifa duk abnda wata classy bride take sakawa a event shi kinal take pics dasu🎊💃🏻Sis u are classy
2024-08-15 12:39:15
8
zaara_collection_01
Zaara_collection_01 :
Wannan aure tayi ne? To idan aure yazo me zakusa wannan kyau haka Mashaa Allah 😩❤️
2024-08-14 21:32:37
3
madayyana
MADAYYANA FASHION HOUSE :
Kinaluwa tamu kina 🔥🔥🔥 Masha Allah ajiramu weekend kuma 💯💯
2024-08-14 18:48:46
12
maryermah_walii
♥︎🧸𝑴𝑨𝑹𝒀𝑬𝑹𝑴𝑨𝑯🧸♥︎ :
u're my role model💙 in na girma zan zama irinki ƴar qwalisa😂🥰
2024-08-14 22:54:32
4
hajaratourh8
His__wife🔐🫂🥺 :
😂😂Waiku baku gajiya kullum kamar zakuje dinner 🤭🤭
2024-08-15 04:09:40
10
meenaradda29
Meenah_radda❤️🧸 :
Ma sha Allah ♥️
2024-08-14 19:46:24
3
mamieymakole3
matar mijinta :
kykyawa kikulani 😭😭
2024-08-14 20:45:58
7
eshorieee_
eshorieee_ :
Kefa kin gama kwalliyar bikinki a titi 😭💔
2024-08-14 22:33:04
3
feedy248
feedy fresh :
Idan kika tashi kyautar wa inakan kwana Ina jirah hilis🤸🤸🤸
2024-08-15 14:39:28
3
sakinat04
Serkeener🌹Ankah :
Baki da matsala baki da girman kai Saboda ke mai elimi ce shiyasa kikayi gaba kici gaba da godewa Allah kawai inasonki😘
2024-08-14 23:19:55
2
_zainab_ahmad3
Zainabuu🦋😻 :
Allah ya baki mijin aure
2024-08-14 21:23:44
1
user1752848875840
user1752848875840 :
Humm nikam gaskia har yanzu bakisake kwaliayar da takai na ranan Kar ban Award na Mome Gombe bah Kai Masha Allah, Allah ya kara daukaka.
2024-08-14 23:45:32
1
hafsat_sm
Hafsy💕 :
Ni dai na kama wanna if u are going to give it out please lemme use it on my wedding na kalla yafi sau 50 u are so beautiful classy and calm masha Allah 💕
2024-08-15 08:10:22
6
To see more videos from user @kinalusman, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About