@abis_fulani: Yadda ake da gawar mutum bacin ya mutu a Turai (Cremation)… #abis_fulani #hausa #kano #nigeria

Abis Fulani 👑👑👑
Abis Fulani 👑👑👑
Open In TikTok:
Region: DE
Friday 20 September 2024 21:02:27 GMT
2493064
88353
1494
2154

Music

Download

Comments

joshnelson147
joshnelson147 :
Allah mun gode maka da kayimu musulmai duk Wanda yake alfahari dashi musulmine yy min like🥺💔
2024-09-20 21:13:39
1934
naziru_yusuf_
Naziru Dan Hajiya :
DUK MUSULMIN NAN WURIN YAYIMIN LIKES 🥰
2024-09-20 21:20:56
817
meejeenyerwer
Sani Abdullahi :
Sai kazo india zaka ga yadda ake babakawa mutum wuta 😁
2024-10-05 08:18:04
0
nycgyal5
Nyc-Gyal 🍁 :
If you're proud to be an African say Alhamdulillah
2024-09-21 03:06:11
166
mamanzunnurah
Almajira ce :
Muslim is the best
2024-09-21 07:25:05
43
zeedankano
zaujatun-Noor👩‍❤️‍💋‍👨❤️🔐 :
Innanillahi to me sukeyi da tsokar😂to Allah yasoni banacin naman gwangwani🏃🏼‍♀️🏃🏼‍♀️🏃🏼‍♀️🏃🏼‍♀️🏃🏼‍♀️
2024-09-20 21:52:34
57
zieeyamalash2
YaR Dagwas Xiee Yamalash🦋❤️💄 :
Duk Wanda yaji dadin kasancewar shi musulmi ya banka min Like🥰
2024-09-24 14:11:08
94
aysha.zakee
Aysha Zakee :
Allahamdulilah Allah kasa muchika da imani
2024-09-20 21:09:06
154
senator.3534
senator.3534 :
Kai Allah kayimana mai kyau
2024-09-21 12:57:23
2
abdulrasheedabubakar945
Abdul...J :
alhdullah Islamic is the best
2024-09-20 21:52:23
73
samirasani292
samirasani292 :
Kan uba
2024-09-20 21:10:49
15
adamsknw1
Adamu m Alkanawii :
subhanallah 🤔🤔 ammadai kamata yayi kace gawar mutum ba gawar kaba
2024-09-20 21:32:32
6
renath90
Quins brown💕💋 :
Naruwan xafin ya akeda tsokar??
2024-09-20 21:14:24
11
aseeyaahamd
Aseeya Lovina ♥️💋 :
allah mungodai maka dakayimin cikin musulinci allah yakarawa annabi dajara
2024-09-20 21:12:14
12
rabiatumuhammad07
rabiatumuhammad87 :
Kamutu ma baka hutaba, wai Harda kudin haya
2024-09-22 08:27:15
2
addaaamaryam
maryammusa :
alhmdllh ya Allah dakayimu musulmai Koba kome de yau Nigeria tayi rana a kyauta muke bunne mutanen mu
2024-09-20 21:37:12
7
user29223811545982
user29223811545982 :
this is true talk cremation ,now check cremation ,long life hafis fulani
2024-09-20 22:06:21
50
danhajiya5957
Dan hajiya :
kunyar da da wan nn abun
2024-09-20 21:07:05
8
zandam001
Zandam001 :
azabar farko kenan kafin ta Allah 😢
2024-09-20 21:14:34
37
fatimamauwal..15
Fatima M Auwal ..15 :
أننا لله وأنا إليه راجعون
2024-09-22 23:19:00
7
fashionworld_kn
FASHIONWORLD_KN🛍️ :
Tun a dunia suke ganin azaba🥺
2024-09-30 10:54:32
2
taannabinaja
taannabinaja :
Alhamdulillah Allah mungodema dakayimu cikin addinin muslinci Allah kadauwamardamu cikin addinin muslinci
2024-09-21 18:17:39
3
neenaneena596
Neena glamoureuss :
An narou😂 Allah Ubangiji yamana tsari da ita Amin
2024-09-20 22:21:10
3
teemahbagiwa
Fatima bagiwa :
innalillahi wa inna'ilaihir rajiun Alhamdulillah y Allah mungode maka da kayimu musulmai Allah ubangiji yasa mu ciika da kyau da imani 🙏🙏
2024-09-20 21:09:46
52
maam36561
user853739600517 :
to wlh karka yarda kamutu a chan 🤣🤣🤣
2024-09-21 18:58:37
3
To see more videos from user @abis_fulani, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About