Dan Allah mlm ni na haihuwa nakeso Dan Allah ka taimaka min mlm Ina cikin damuwa😭😭😭
2024-10-07 05:00:27
2
momi :
saw ❤️
2025-07-11 16:28:50
0
user54076200081624 :
Allah ya sa murabu dashi lfy malam
2024-10-06 11:23:03
14
naawa :
S💚A💚W
2025-07-17 13:16:00
0
bello mukhtar dahiru tela :
jazakallah kharan
2025-07-01 20:35:12
0
Ibrahim siraj basiru danguziri :
Allah yakara basira yama zuriya albarka dan annabi Muhammad saw da ahalinsa dabayin allah rta
2024-10-05 18:03:49
8
BARDAN BUSAN S/KANO :
dan allah topawa zaayi aruwa asha ko kawai karantawa xaadingayi
2024-10-06 19:54:27
3
ummuNurain07 :
😊har naji namatsuma inyi cikin sbda Darajar da take cikin salatin manzon ALLAH S.A.W👏
2024-10-06 14:08:09
13
@khalil.na.annabi01 :
Allah ya Kara lafiya da Nisan kwana 🤲
2024-10-10 11:25:27
1
user8736943038507 :
Allah ya kara lafiya wly mongodé
2024-10-05 19:22:16
2
Aunty Indoo :
Allah ya kara lpy da nisan kwana
allah ya iyamana
2024-12-17 19:10:19
1
Rukayya :
mungode Allah yasaka da alkairi Malam 🙏🙏🥰🥰
2024-10-07 20:09:36
0
Gali :
Allah yaqara Girma,Munagodiya.
2024-11-18 09:29:37
0
Fatima dauda☺️ :
Allah ya saka da alhaira
2024-10-10 14:10:14
1
hariss :
jazakhallahu khairan
2024-10-05 18:54:28
2
gfex J :
Allah yasaka da alkhairi
2024-10-06 23:24:24
0
A🦋I🦋S🦋H🦋A🦋R🦋T🍂U😻❤️! :
Masha Allah
2024-10-10 18:51:31
0
Matar Habibi 💗🥰 :
Macha Allah
2024-11-26 14:23:49
0
MatanAbdul Rahman :
SAW 🥰
2024-10-06 23:34:09
1
Y-B-B :
Allah yasa mudace
2024-10-07 20:56:15
1
Alkanawiy1 :
Tabbas tunda Malam ya bada tabbas magana ta kare domin ni ban taba ganin Malami a wannan zamani da na samu natsuwa da tsoron Allah nashi kamar Malam ba
2024-10-06 14:25:45
11
To see more videos from user @baban_arfat, please go to the Tikwm
homepage.