karya kakeyi dan bello wlh duk dan adamawa baze zagi fintiri ba sede ko dan siyasa amma badan baya aikiba
2024-10-26 18:16:56
27
faisaladamuparisk :
karya kake dan bello in wannane zakace Adamawa bama son fintiri saboda kabilanci amma in za a cire a dawan kabilanci fintiri ya mana komai wajen aiki
2024-10-26 15:47:51
36
sulaimandauda8153 :
aikin banza ba a gyara maka ranta ba anje ana gyara hanya
2025-01-23 09:48:56
1
Angon Nana :
Wai kai DAn Bello kana chaina Amman kana samun bayanai ta yy kk yin hk
2024-10-27 05:28:54
20
REALDEEN🥰 :
Kai ba dan adamawa bane mu Yan adamawa ne muna alfahari da alkhairi da muke samu daga gurin ahmadu umaru fintiri musamman ta fanni asibitocin mu da makarantu in Kuma an biyakane kazagi yankin mu
2024-10-29 05:27:29
10
Auwal Adam :
baza aje YouTube din ba
2024-10-26 16:05:25
35
Prince danmoyi :
Muna jiranka zamfara
2024-10-26 15:33:21
56
King_Marwan💜 :
dan bello yafara neman kudi da talakawan nigeria
2024-10-26 21:33:42
12
kabumbu buniyadi :
please dan bello yakamata kaziyarci asibitin buni yadi.dake jahar yobe
2025-01-22 21:33:16
2
kadubafaitsippy :
dan bello
2024-10-26 18:43:50
95
bashirabdullahi298 :
Wlh wlh wlh hakane daga Adamawa nake
2024-10-26 16:03:53
45
Abba :
There's no perfect Government bro Truth be told my Governor is the best so far in Nigeria. How I wish you'll compare his achievements with the challenges. You'll come to term with me.
2024-10-27 10:22:12
13
official_dansokoto🇳🇪🇶🇦 :
Kai Dan Bello Na 🤣🤣 I'm proud of you
2024-10-26 16:23:30
88
Umar, faruq ❤️ :
mun ganeka kai makaryacine
2024-10-26 23:11:55
14
His Obsession 🩶 :
Wani Adamawan?
2024-10-26 18:55:02
8
Comrd. Ibrahim Muhammad Ahmad :
wannan gaskiya ne ni mazaunin anguwan Damilu ne Kuma wallahi duk abunda kafada gaskiya ce.
2024-10-26 15:36:36
10
bin_ramadern :
akwai matsala a Adamawa kayi magana su saka a kamaka wlhi Dan shi governor din baya Barin gabaa Kuma zai Maka hukunci😂😂😂
2024-10-27 10:05:47
6
Victor Paul :
Idan mutum ya kamanta ka yaba masa, kaikam kullum negative side kake,
is a gradual process, bayan ya gina makarantu a kowani karamar hukuma a Adamawa,Yana biyan kudin WAEC da NECO wa yaran talakawa.
2024-10-27 01:22:00
2
mairusibrahim6 :
sosai dan bello akwai ni yar adamawa ce babu wani cigaba a adamawa ga hanya babu kyau daga lafiya zuwa savanna Numan local government
2024-10-28 08:22:48
6
ABDULLAHI USMAN :
aslm Dan Bello miyasa Baka taba Katsina state ne?
2024-11-22 20:30:41
1
Muhammed ❤️ :
allah sarki danbello sorry
2024-10-26 16:31:28
18
aliyu usman maikudi :
gaskiya ne akwai masala a Adamawa
2024-10-26 18:46:28
11
Minishi21 :
masoyan Dan bello mutaru anan ❤️
2024-10-26 22:09:56
10
🔜🇳🇬 :
adamawa 😳is my state
2024-10-26 18:48:11
20
PrincessAsiya :
wallahi daliban capital school da demsawo primary school akan taburma suke zama.
i dont know when our ppl will realize that education should be the 1st priority
2024-11-07 16:07:41
2
To see more videos from user @bello.galadanchi, please go to the Tikwm
homepage.