Duk wanda bai chi kaza ba this year yayi min like 🥺
2024-11-06 15:25:32
177
Sifiyanu190 :
Haba gaske dai
2025-09-11 08:52:17
1
Uwar marayu chawai :
_Duk wanda yake d hannu wajen karawa kaza kudi daga ta hausa har ta turawa
Allah y isah bamu yafeba
2024-11-06 04:58:35
279
41miemie :
Wayyo😂 waye zai siya min kaza😂😂😂
2024-11-06 13:17:07
13
MS Burai🥰 :
Haba shiyasa rai naketa baci Ashe rashin cin kaza neh
2024-11-07 06:12:51
1
Kamal Abdul :
Malam karka jawowa mutane abinda zai haifarmusu da fitina tsakaninsu da iyalinsu,
2024-11-05 23:52:01
31
Mahmood Aliyu93 :
kazan gidan gona ko na gida mallam
2024-11-06 04:46:40
12
خديجه ❤️❤️😹 :
yes🤣🤣🤣 wllh kuwa
2024-11-06 09:52:31
15
Ibrahim Abdulkareem :
Kariya kakeyi mallam
Wanda naman kaza a Nigeria? Meyasa su Sheik Albani zaria da malam Jafar basu mana irin wannan waazi Akan naman kazaba. Don Allah malam kariyane ban yadda ba
2024-11-06 01:01:13
8
Arc. Musa Mala :
malam yaron kaza ma fa yanzu 8500 ne.. Ba gwara muyita fushin ba
2024-11-06 05:19:08
23
mrs_usman269 :
9k kaza daya 🥺
2024-11-06 09:33:35
8
siyyat :
aini malam haka kawai nakeson kaza wlh musamman farfesu ko Wanda aka dafa🤗
2024-11-06 12:31:18
15
na💕na aisha💕 :
Gaskiya malam naga alama yazu da ina yawan ci nama kaza wllh bani da matsalla 😂😂😂😂