@3_sheikhs: Yadda Sha'anin So da Kauna Yake ❤ || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa #daurawa #drabdallahgadonkaya #guruntum #sheikhaminuibrahimdaurawa #3_sheikhs
Kamar Yadda Allah Yake Juya Dare Zuwa Rana...
Ya Ubangiji Ka juya Damuwarmu Zuwa Farin Ciki🤲🏽
2024-11-13 13:13:03
48
Fateemarh Bello :
Allah ka hadamu da masoya na gaskia 🥺
2024-11-12 20:16:45
57
KA NO🇳🇬🇳🇬 :
So gaskiyane
2024-12-06 22:47:04
0
ZARAH Beauty :
Allah yabarmu da masoyanmu Ameen
2024-11-12 20:52:53
12
Pharoauq :
Haqqun wlh haka yake haka kawai wlh sai kaga mutum na Jin haushinka haka kawai baka mushi komai ba abun har mamaki yake bani wlh ya rabbi ka hadamu da masoyanmu masu yimana soyayya ta gaskiya ya 🤲🤲