@danussy_goodboy: Ina Isa Pilot

GoodBoy
GoodBoy
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 03 December 2024 12:58:20 GMT
678651
48533
415
556

Music

Download

Comments

rayyan._s
rayyan :
Dan Allah a bamu tarihin isa pilot
2024-12-03 18:22:42
2
mubarakabu7
mubarakabu7 :
Shi wannan Amman ya hauka ce ko
2024-12-03 13:57:21
0
dawakiii
Dawakiii :
Isa pilot yataba harara wani yazama gunki 😂
2025-07-24 00:57:26
0
mustaphamustie001
Mustie :
please who is Isa pilot
2024-12-03 16:33:36
7
hassan_zarewa
Hassan_Zarewa :
Dan uwa idan kana da abokai kayi addu'ar a cikin abokan naka Allah ya hada maka da irin Mallam Isah pilot domin ba zai taba guje maka ba kuma ba zai taba bari a cimmaka ba
2024-12-03 14:47:54
55
saiduburji
SAIDU BURJI :
Wato akwai matsayin da mutum yake kaiwa a rayuwa da bazai damu da komai na kyale kyalen duniya ba saboda ALLAH yayi masa duk abinda yake bukata. irin wannan matakin Isa Pilot ya taka a rayuwa.
2024-12-03 19:59:41
69
meenat_ida
meenatida :
inaso account din isha pilot 😂
2024-12-04 20:10:53
0
highlander_herder
Ambassador Boureima B. Wainabe :
Dansarki mai aikin Dogari🤣
2025-07-23 09:27:26
0
that.girl.zara64
zarah❤️🧸🥺 :
Kullum inah son yin magana akan bawan Allah nan amma inah tsoro karna jawa kaina zagi a wajen yan comment section 😂😂
2025-07-24 20:49:10
0
musaauwalsiraj
prince modi :
nidai bazan hau jirgin sama wannan mahaukashin ya tukaniba
2024-12-03 20:12:40
1
jay486413
Jay :
Isa Rambo dan sarki da qwaqwalwar aljan kai ba boka ba kai ba malam ba su da ganin bayan ka sai a sahun sallah dan maryamu rabi mutum rabi iska
2024-12-03 16:19:30
10
rachbaby48
Rachbaby :
titre svp
2025-02-19 00:13:02
0
gudana45
Zuzu🌸💫 :
Rich and Humble🥰🙏🏻🌷👌🏻
2024-12-04 18:09:04
3
abusaleh9260
Abu Saleh :
Ya dai Isa Pilot in kamar wani mabaraci fah
2024-12-03 16:46:00
14
user5446273950935
user5446273950935 :
Dan Allah wa yakewa Baba isa goggoro ne😂😂😂😂
2024-12-03 16:21:07
8
umaramomo
_DAN UMARU_ :
Babban dan yatsa dakae ake kadi ai kada isa ruhulllahi
2024-12-03 16:39:12
0
41miemie
41miemie :
Babana🥰🥰 Allah ya kara lafiya
2024-12-03 18:45:04
2
faruqlimamun0
faruqlimamun :
direvan jirgin sama yazama yaleo fifa
2024-12-03 14:29:41
9
naijaplex
Naijaplex :
Wanda yaga Isah pilot kafarsa fururu beyi wnka ba yamin like😅
2024-12-03 23:56:34
3
user24194179353295
user24194179353295 :
Ameen ya Allah
2024-12-03 13:14:40
1
umarulele2
Umar ulele 🏇🏇🏇 :
Abokin Sarkin aljanu Na duniya 🥰🥰🥰🥰🥰
2024-12-04 14:00:33
0
rabeemusa1
Rabeemusa1 :
I just love Malam isa pilot🥰🥰may Allah bless and protect him 🤲🤲❤️
2024-12-03 23:01:51
20
musteey_dodo_1
musteey_dodo_1 :
Duk da ina goyon bayan sunusi lamido sunusi amma ina kaunar Isa pilot ba adawa allah yabani aboki kamar isa pilot 🧑‍✈️🥰
2024-12-03 17:25:45
3
mr.officer207
KABEER DANGAYA :
wai ya sunan wannan wakar
2025-07-22 16:39:20
0
shareefinta
Abdul_Sharif🌟👦 :
Allah sarki Allah ya bashi lapia😂😂😂
2024-12-04 18:30:09
1
To see more videos from user @danussy_goodboy, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About