@kunyamedia2: #muslimtiktok #muslimtiktok #muslimtiktok #viralvideo🔥 #viralvideo🔥 #viralvideo🔥 #viralvideo🔥 #viralvideo🔥 #viralvideo🔥 #viralvideo🔥 @GIDAN LYRICS 1

KUNYA  MEDIA  2
KUNYA MEDIA 2
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 09 January 2025 08:05:19 GMT
477025
69269
908
4818

Music

Download

Comments

kherdeykb7
Khadija :
Wallahi tabbas ni shaidace nayi kuma na samu biyan buqata kuma ina roqon Allah ya tabbatar dani akanyi har qarshen rayuwata🙏
2025-01-09 18:24:06
128
saadatuabdullahi80
Saahdat❤️ :
Don Allah kuyimin adduah Allah yabani ikon tashi sallah dare da dukkan Wanda keda niyya
2025-01-09 21:37:22
51
abachamusa88
Abacha Musa :
saw. masha allah
2025-01-11 23:36:19
1
danmalik31
Abdul :
Inada tambaya dan allah wani yayimun bayani shin sujjadar cikin sallar zaka fadi bukatar ka kho sai bayan kayi sallama?
2025-01-10 14:33:08
0
a.respect1
It’s Respect 🙌 :
Zaka iya yi da hausa
2025-01-09 16:16:25
11
bintumato
Mato bintu :
Allah Ka tabbatar damu Akan yin sallar dare har karshen rayuwar mu
2025-01-09 18:52:40
30
hafsatadam1
maman Ayman :
ya Allah ka yaye mana damuwar mu 😭😭😭
2025-02-04 22:56:35
0
mariamabeidou
mariamabeidou :
ALLAH YA BA MU IKHON YIN SALLAH DARÉ 🤲🤲🤲
2025-01-10 17:47:54
1
fitnessbodyy
Fitnessbodyy :
Allahu Akbar
2025-01-11 14:52:07
1
princeb8825
Baihaqi✌️🥰 :
Sallar dare alkhairi ne Allah ya datar damu 🤲
2025-01-09 20:00:31
13
zeeyun2010
Zeekhal :
Nayi kuma Allah ya amsa ya biya min bukata ta wallahi
2025-01-09 18:06:16
9
yacou1014
Yacou :
saw
2025-01-10 21:05:54
2
comprehendthequran
Adam suraj Mahmud :
Dan Allah kutaimaka ku daina sa kida
2025-01-09 19:08:57
3
rabiou.muhamadu
Rabiou Muhamadu :
mâcha allah 🥰
2025-01-09 23:42:34
4
lawal333333
salisu lawal :
Allah kabamu ikon tashi
2025-01-10 20:03:03
2
dan..hajiya2
dan. hajiya 🧡🤍💚 ader city :
s. a. w
2025-01-09 13:05:04
3
coins1123
Coins :
Allah yasa mundace💔🙏
2025-01-09 10:51:21
4
munniratsadiqmaina
Husnaaaaaah :
Insha Allahu 🤲😭
2025-02-01 23:40:11
2
fateeh02
F🦋✨ :
Alhmdll nagode wa Allah dayake bani ikon tashi sallahn dare 😢
2025-02-04 20:15:00
1
chafiualiyou
Chafiu Aliyou :
saw
2025-01-28 22:51:00
2
almustapha_jega
The Young King of NPF :
Tabbas wannan haka yake wlh malam yafidi gaskiya niyi kuma wlh wlh Nasamu abunda nakeso
2025-01-12 12:41:56
1
ak47252699
itz Kamal officer@79 :
hakan take
2025-01-09 13:56:58
3
siddrakoguna
user3447191364034 :
Alhamdulillahi, Allah mun gode maka da kasa acikin masu sallan dare, ji kake kafi karfin kowa aduniya ga biyan buka. Allahu akbar.
2025-01-10 18:31:26
2
majidadin_sarkinmayu
MAJI DADIN SARKIN MAYU :
Ya hayyu ya qayyum 🤲
2025-01-09 23:24:24
3
user98843031680778
nana surayya :
wlh nayi kuma mujibul mudarri ya ban wlh
2025-01-18 17:27:46
2
To see more videos from user @kunyamedia2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About