duk mace me kushe halittar yar uwarta mace,wallhi jaka ce
2025-01-13 21:12:56
28
sadiyalle :
kairant tamu ta gargajiya
2025-03-02 12:40:35
0
Ameera (Mrs) :
mutane kunada abin mamaki wallahi, ko sauro bazaku iya halitta ba amma ku Dami mutane da maganar kyau, kowa farkon shi ya gani baiga karshen saba, mu gyara pls🙏
2025-01-12 22:57:45
26
Hadiza Ibrahim Mahamadou :
Inh Allah Ya Rageka ah Gun Wani yuri Sai Ya Baka Wani Ma Sha ALLAH Da Richin Kiau Haka Fiyayyen Halitta Yaso Ya Ganta
2025-01-12 23:12:11
2
Musbahu ridwan :
mawaka matan nan jinsu yafi ganin su yasin
2025-01-12 16:37:33
6
Aminujjtown :
ga muni ga murya mai dadi
2025-01-13 11:13:50
4
abbakarsirdeekh :
to ai tayi kyau yanxu. da ko hoto bata yadda ayi daita.duwanda yasanta a da yasan haka
2025-01-12 16:37:20
11
saadatuyuguda :
masu cewa yna basu haushi hala kuyo mna hoton hancinku mugani
2025-03-03 03:34:37
0
Nabiu Usman Makada :
kin yi kyau sosae, Allah yayi albarka
2025-01-12 05:40:24
15
Hawwa'u modibbo :
Wlh tana da kyawunta Ni kawai hujin hanchin Nan ne yeke bani haushi innga mache dashi duk kyaunta sai Inji bataminba wlh
2025-01-13 15:27:23
10
Abdussamad❤️ :
Khairait jinki yafi ganinki masha Allah🥰
2025-01-13 00:13:43
22
husaina usman🦋 :
iKon Allah yawancin mawaqa jinsu yapi ganinsu
2025-01-12 15:51:17
2
baiwar Allah ce ni :
Tab Dama itace mawakiyar 😳🤣 akwai kyau
2025-01-12 15:43:00
2
Bash Health Tips :
wallahi tausayi take bani dagaske dagaani mutuniyar kirkiche wallahi