@bello.galadanchi: #danbello #kawumansur #manyanmata #hausa #hamdiyya

Dan Bello
Dan Bello
Open In TikTok:
Region: US
Tuesday 14 January 2025 14:33:34 GMT
5006131
431620
21402
52994

Music

Download

Comments

ismailakaura
ISMAIL :
me son Dan Bello Sabi da Allah yaimin liking 😍
2025-01-14 21:02:45
6680
hilaliya__kyari
Valentino :
You are crossing the line ⚠️
2025-01-14 19:48:56
156
abbaaliyu37
abbaaliyu37 :
dan bello allah yasakama da alkairi irin wannan matsaltsalun umbadahakaba tsinannin mutanenan basu denaba
2025-07-29 14:28:57
0
useradamubello
𝘼𝙙𝙖𝙢'𝙨 𝘽 𝘼𝙙𝙖𝙢💞 :
justice for hamdiya sidi sharif
2025-01-14 19:38:30
1550
umminmubeenah
Umminmubina :
Sokoto am sorry amma Governor ku dan akuyane 😧
2025-01-14 22:07:12
442
kabirujango
JANGO :
Dan bello kajamuna hasara a sokoto yanzu za akashi biliyan biyu dumin kamuka daga chana
2025-01-14 15:33:59
231
mc_deejah
Khadija usman/UGC :
Sometimes I feel ashamed to say I’m from Sokoto state 😢
2025-01-14 17:27:46
127
mustaphaahmad1726
MASOYIN ANNABI MUHAMMADU S.A.W :
justice for hamdiya sidi shareef
2025-01-14 22:56:52
454
dutsi10
sarakee10 :
Bakin Azzalumi kuma tsinanne Allah ya hanashi jin dadin rayuwa kuma ya kuntata masa a lahira
2025-07-29 13:09:06
0
oboixee_1
Sa'ad Mansir Nakande :
Na rantse da Allah Har cikin zuciya ta Bana san wannan Gwamnan, Ban taba ganin mutumin da baiyi kamada wanda zaace masa Gwamnan Sokoto ba. Wallahi Kallansa nayi, sai naji bakin ciki
2025-01-14 15:56:46
149
aeesha_4445
Aeesha_4445 :
Gomna sokoto alzalumi ne Allah ya tsine mishi da duk meye goyon bayan zalunci 🤲🤲
2025-01-14 20:04:52
256
khalidvkay
KHALID VKAY 🌟👦 :
narantse da Allah 2027 APC saitakwo Sokoto da katsina amma kano koda babansu bazasu kawotaba
2025-01-14 19:25:25
150
muhammadahmedwurm
Muhammad Ahmed :
Subhanallah Allah ya sakawa Hamdiya
2025-01-14 15:19:08
731
abdullahiumarshago1
Abdullahi umar shago 00 :
wallahi ni dan Sokoto ne amma inaji takaicin nunashi ammachayin governor wallahi idan har Allah yayarda sai mun kayardashi 2027 dama ni ban zabeshiba Allah ya sakamuna
2025-01-14 15:59:36
219
surajmahammad755
s king19 :
me son Dan Bello Sabi da Allah yaimin liking 😍💪💪💪💪
2025-01-15 09:20:54
421
deexert31
deexert31 :
Da kyau Dan bello.... Allah ya kiyaye ka da kiyayewarsa
2025-01-14 14:48:29
896
001_of_steeze
001_of_steeze :
He’s really a bad and selfish governor
2025-01-14 18:08:51
127
ibrahimibrahim3467
misri :
gaskiya wannan bai cancanta yazama governor
2025-01-14 19:17:11
103
user5071454573304
Safiyyah :
Anyi mata fyaden ne? innalillahi wa inna ilaihirrajiun
2025-01-14 16:01:14
84
rooky_beby
rooky_beby :
Wllh Nima jiya anci zarafin wata saboda suna ganin su masu kudine
2025-01-14 19:03:01
87
nurasalisu32
nura salisu💞🔒💖 :
Dan allah kowa yace ameen yadda allah y rusa fir,auna allah y rusa gwamnan sakoto da gwamnatin zalunci ameen y allah🙏
2025-01-14 15:36:23
66
user90612338423816
user90612338423816 :
Allah ya hiryamu
2025-07-28 20:09:20
1
mubarak__muhammad
مبارك محمد :
Allah yasaka ma hamdiyya 💯
2025-07-27 14:28:31
3
bilaljibringarba1
bilaljibrin23 :
:me son Dan Bello Sabi da Allah yaimin liking 😍
2025-01-15 06:36:48
120
chiromaapple_links
OPPHICAIL_CHIROMA :
Allah ya tsinewa gwanna sakwato dan uwar sa
2025-01-14 15:22:01
120
To see more videos from user @bello.galadanchi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About