@naxeer_kaoje: #naxeerkaoje #CapCut @Dr Muhd Sani Umar R/lemo Magana ta gaskiya

Naxeer Kaoje
Naxeer Kaoje
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 15 January 2025 21:35:21 GMT
74225
5198
117
1310

Music

Download

Comments

garbaabubakardala
garbaabubakardala :
Yau daya sani yafadi gaskiya
2025-01-16 19:31:48
3
hassandanhaire965
SuFi :
Allah Shi Gafarta Mallam Allah Shi Bada Lada.
2025-01-16 21:19:46
7
n.jibson
SAI DAKO💯💵 :
Inbasa tsoron Allah Akwai gubata a inda sukai
2025-02-13 16:57:19
0
realgambosolar
GAMBO-SOLAR :
kabari mudauka mana banga anfanin kille save Bayan malam yayine Dan ayada kowa yagani Amma kahana kawai dan san zuciyarka kaima to kayi lefi wlh Dan kawai kasamu
2025-01-16 17:54:37
6
bashirsani060
Bashirsani06 :
Hakane malam Allah ya taimaki malam ❤
2025-01-16 20:07:11
4
neutral.sheikh
neutral sheikh :
Irin wannan tunatarwa ulama xaku dinga yi don Allah.
2025-01-16 19:09:17
3
umarusman4731
Umar Usman4731 :
Sai Mun gyara Tsakann mu da Allah Allah Ubangiji ka Isar mana
2025-01-19 14:03:40
2
ibrahimmuhammed637
ibrahimmuhammed6884 :
Gaskiya ne sheikh sani Umar rijiyar ilimi Allah karawa rayuwa albarka
2025-01-16 13:30:35
4
abdussalamtahir4
abdussalamtahir66 :
kuma idan ma kamutu a turai din a rasa maiyi maka sallah karshe a ruwa zaa jefa ka
2025-02-20 19:08:09
0
abuikram38
Shamsuddeen Muhammad salisu :
Allah kayimana maganin azzaluman shuwagabani
2025-01-16 12:42:27
4
abban.munibah8
Abban munibah :
masha Allah
2025-01-16 10:46:28
3
originalfaisal
ORIGINAL :
Allah yasakamana
2025-01-21 08:47:14
2
mayturarey
Usaini Moli Na Gimbiya😂🌹✌🏻 :
Allah Ya Kara Suttura Malm❤️🙏🙏🙏
2025-01-16 21:04:37
4
user1055953986632
@nazifi :
mhh Allah ya shirya mana su
2025-01-16 15:09:33
3
medalanbuji
Me Dalan Buji :
Allah ya ganar dasu Mal
2025-01-16 20:44:44
3
byalhassan711
Bilyaminu Alhassan Ado :
Wallayi ban taba ganin dabbobin mutane ba irin shuwagaban nin Arewa. Allah ya sauwake
2025-01-18 09:27:27
2
s.t.suleiman
s.t suleiman :
gaskiyane malam.
2025-01-16 20:35:37
2
shafiiabubakar870
shafi'i :
Gaskiya ne Dr Sani Umar rijiyar lemo Allah yasa mugane
2025-01-18 19:55:43
2
hamisu366
A MAINTENANCE Y D J :
allah ya saka da alkhari malan wannan mutenan ai jakaine
2025-01-17 20:36:50
2
sardaunan_ruwa
Dr. Ruwa :
Allah ya kara lafiya Prof 💕🫶
2025-01-18 21:24:16
2
danwakil123
UmarSalisuDanwakili :
magana ta hankali da ilimi
2025-01-21 12:40:19
2
khaleeed914
Khaleeed91 :
Allah ya saka da alkhairi malam. Allah yasa sako ya anfanemu da su manyan mu.
2025-01-20 19:41:41
1
fatimmqw7a3
fatimaahmadadam :
Ya Allah kayafe mana kurakuremu badan halayyarmu ba ya rabb🙏🙏🙏🙏
2025-01-21 18:47:45
1
mannass001
Mamman naseer :
dan Allah ka bude mana inaso in sauke shii please
2025-01-16 13:09:21
2
musamuhammadizge
musamuhammadizge :
gaskiyane
2025-01-16 16:00:54
2
To see more videos from user @naxeer_kaoje, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About