@prof..isa.ali.ibr: Allah ka hada mu da manzan allah ranar gobe kiyama ya allah

prof. isa ali Ibrahim fantami
prof. isa ali Ibrahim fantami
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 04 March 2025 16:48:05 GMT
536663
75481
2407
5081

Music

Download

Comments

ahmadsagirmuhamma
EXCELLENCY 🤗 :
aqara yimasa appointment kawai a huta araduu 😂😂
2025-03-04 19:35:30
201
abobakarr_labbaika_313
Åbobakarr :
Dan Rainin hankali Fantami kana wasa da zuciyoyin musulmai
2025-03-04 20:03:06
28
sadiyahalima392
Sadiya Halima :
😭😭😭😭😭😭😭ya Allah
2025-11-05 19:46:01
0
najwaaabdul
Luxury_bynajwah🛍️ :
Dan girman allah pantami ka daina wannan kukan wlh raina baci yake😡
2025-03-04 21:35:11
53
kassimabdulzakiwu1
Kassim Abdul Zakiwu :
Ameeeeeen
2025-03-26 02:26:51
0
zeeba167
Mahamadou loukoumane :
comédien 💯💯💯🤣🤣🤣
2025-03-05 00:02:19
8
idrisumar152
Idris_Umar :
Allah 🥰♥️🙏
2025-03-26 09:41:29
0
farooq_ym
diplomat 🌏 :
wanda ya yarda FANTAMI COMEDIAN ne yamin like
2025-03-05 12:50:14
20
moh_bello4
Moh-bello :
Allah yasa Dai anyi don Allah ne🙏😏
2025-03-04 18:26:12
18
user2926654667478
m junaidu :
s a w
2025-09-21 21:44:36
0
el_deeno
el_deeno :
Yanzu na gane menene ainayin matsalan Nigeria, wallahi ba shuwagabanni bane, zunzurutun tarin jahilai ne kawai muke dasu akasar nan. ace an cirewa manzon Allah hakori daya ku dabbobi ne kufara kawo maganganun jahilci.
2025-03-04 22:10:21
148
mallam2518
Ahmad Ali yahaya :
Allah yabarmu da kaunar manzon Allah saw
2025-03-04 18:16:33
86
beblikeme
Hejjes Gov :
Abun ya dawo kenan
2025-03-04 22:30:23
20
babyluv0059
babyluv🥰 :
Saw
2025-03-23 15:10:06
0
saidusalisu14
saidusalisu14 :
Ameen🙏🙏🙏
2025-03-28 03:56:37
0
mustysaleh
Mustapha Saleh :
Gaskiya Pantami dan Drama ne wallahi. Inaga mukami yakeso akara bashi🤣
2025-03-04 22:22:51
14
fattu018
Fattuu🌚❤️🍁 :
Wlh yawanci yan comment sectiondinnan jahilaine ina ruwan ku kunsan me yakeji koh danku bakuda ilimin da zaku karanta ku fassara neyasa kuke wannan abun😏jahilai wa’inda basu san abuba ana fada musu
2025-03-04 22:41:44
10
ahmadbinhambal77
Bin Hambal :
Da aka qara Data ma ance saida yayi kuka koh🤣😂🤣🤣
2025-03-05 04:19:01
3
nakowaumarkamal
kamal Umar nakowa :
Hhh
2025-03-25 04:20:28
0
user57153923984358
ABBAS MAI NASIBI :
s a w
2025-11-08 20:42:21
0
zoulaiha.imrane
Dame Hurur ayni 🤍🥰 :
Amine🤲🤲🤲❤️❤️❤️
2025-03-07 23:29:26
2
sadeeq_8430
Abbakar :
Wato imanin Malam ya dawo fa😂😂😂
2025-03-05 07:00:19
8
nazirualiyu3310
Naziru Aliyu :
Allah ya qramuna so muhammadu rashaill S.a.w 🤣🤣🤣
2025-03-05 09:19:14
5
blackbeautynadjat
black🖤beauty nadjath0 :
@saw😭😭😭
2025-03-24 11:19:25
0
mimeedankani0
💕Mrs 💜 Qalbi🥰🫶 :
Bana son naga malam yana kuka 😭😭😭
2025-03-04 21:24:08
17
To see more videos from user @prof..isa.ali.ibr, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About