@manaratv1: Gabatar da shugaban ƙungiyar Izala ta tarayyar Najeriya, kuma shugaban haɗin kan ƙungiyoyin Ahlussunnah na Afurka, Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau a zauren taro na manyan malaman addini daga ƙasashen duniya da ƙasar Saudiyya ta shirya kuma ta gabatar a birnin makkah.#sunnah #sahabat #hajj #Malzainabja #sheikh #nigeriantiktok🇳🇬 #izala #jibwisnigeria #viralvideo