Masha Allah sai dai amma Daura ba ƙasar bayajida bace ƙasar Daurama ce tunda gidan matarka bai taɓa zama gidanka sai dai ace gidan matar wane dan gidan nata ne
2025-03-12 10:41:11
1
Mudassir Nasir Muhd :
dan ya sunan wakar nan
2025-08-21 09:09:57
0
Musty Fresh :
Sarkin diyan gobir mai gonar waka sake kiranka mai bindiga mai tanka mai ragargaza da harshen baki...Allah ya ja da kwana 👋👋👋
2025-03-12 08:20:48
0
Salisu Muktar :
slm
2025-03-18 21:32:40
0
Gambo Captain :
msh Allah mai gida daurawa ngd
2025-03-13 07:12:35
0
Northerner :
🥰🥰🥰 mashallah proudly bahaushe
2025-03-12 21:08:05
0
nasiruadamujugudu :
allah ya taimaki sarki
2025-03-13 23:40:42
0
Nasir Namarasheey Kayan Allah :
Baharu, Allah Ya ƙara ma lafiya, Ya haskaka sadari🤲🤲
2025-03-12 10:09:00
0
ASHIRU WANZAM :
assalamu alaikum ftn alkairi sarki
2025-03-19 23:49:29
0
Dr Sani Ahmad daura :
Alan waka duniya 🤣
2025-03-25 11:14:02
0
hajaraibrahim :
Masha Allah.Allah yaqara basira sahibul-hikimah👍
2025-03-11 22:29:53
2
MUSBAHU YAKUBU :
wlh wakar hausa babu kamar alan waka a cire san rai🥰
2025-03-13 08:04:47
0
Abdullahi Daura :
Allah ya kara lfy da nisan kwana sarkin wakar San Kano,Muna gdy da kulawa, Mu Daurawa
2025-03-17 17:26:31
0
Gamjin waka :
Allah ya kara lfy da tsawan kwana
2025-03-11 22:41:28
1
Sanusi Umar :
Allah ya daukaka harshen hausa
2025-03-13 12:49:28
0
Nurasanee :
muna gdy sarkin wakar Mai martaba Sarki alh Aminu Ado Bayero
2025-03-11 22:23:34
4
Asiya_daura :
Masha Allah Masha Allah 💖
2025-07-05 23:12:55
0
BUHARY🥇 :
Muna godiya sarkin wakar San Kano Alhaji Aminu ado bayaro daurawa Na godiya
2025-03-13 22:45:16
0
@manlawal2 :
kai Ala Allah kara basira kagama komai anyafemaka
2025-03-12 08:27:58
0
@kingyusuf :
Allah yakara basira masoyin sarkiin kano Aminu 🥺🥰🥰
2025-03-12 05:42:34
0
Musty_Abdoul_Dra🤍🕊️ :
masha Allah 👌muna godi sarki🙏
2025-07-07 18:05:44
0
Umar Dan rimi018 :
Allah maka sarkin wakar kasar Hausa
2025-03-12 08:10:12
0
ZeeyAutah :
Masha Allah, Mu Hausawa muna gdy maigidana
2025-03-13 18:33:10
0
To see more videos from user @alanwaka, please go to the Tikwm
homepage.