@asmeelove: Ta ina na fi son ka da raina 😏karya ne 🤣🤣🤣 ba wannan maganar Gaskiya ….. just for fun 🤩 🤲🏻 #badcommentblock🤬😠😠 #oriflame_products #beautyboss #oriflamebeautyandwellnessbyasmee

Ahmad Asma’u
Ahmad Asma’u
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 07 April 2025 20:25:28 GMT
582717
55347
1115
553

Music

Download

Comments

zainabtijjaniabba4gmail0
xaenab T.Abba 🤩 :
🤣🤣🤣 wllh kin fadi gaskiyarki Dan babu Wanda nake sama da rai na in Kaci Aminullahi kanzullahi shafi ullahi Muhammadur rasulillahi S A W ❤️
2025-04-08 09:47:50
196
mrswagxofficial
mr swagx official :
Lokacinda kika pito a fin din nass wlh danaganki saidai nayi mafarkinki 🥰😍
2025-04-20 23:19:36
1
user1462875438241s
FAUZEE AHAMED :
Ko 😂😂😂Kin fadi gaskiya
2025-07-04 15:32:22
0
muhammadumarfaruk24
official yarima 24 :
Dan Allah miye sunan wakan nan
2025-04-19 08:25:06
3
hamzarabiu275
hamzarabiu275 :
Hl🥰🥰🥰
2025-06-02 23:49:00
0
skybeauty38
His wife ❤️‍🩹❤️‍🩹 :
wallahi ban yarda ba da wannan kalaman tabbbb Ina 😂
2025-04-07 22:04:41
9
usmaninusah
BAFFA🆗 :
wlh Ina sonki Dan Allah kumin liking
2025-04-09 19:46:42
5
kingofadam5
King Adam6🤍 :
Kina bukatar Link na Tara follows?
2025-05-02 07:13:55
1
legendkwarangwal
KING WERLEED✅ :
my world
2025-07-09 22:44:47
0
mudahaaudu
hamisu200 :
☺️☺️☺️☺️☺️☺️☺️love
2025-07-05 23:58:55
0
ahmad.a.m.d6
Ahmad A m d :
slm
2025-06-01 14:56:19
0
deragentle1
Dera Gentle :
Man Sagir wlh kabiye wakar Soyayya sai ka halaka 🤣
2025-05-04 21:16:46
2
umarahmeed
Umarahmeed :
U wan cry ne
2025-04-27 23:02:26
0
faruk_shoes
FARUK SHOES👠&BAGS👜 :
Hajiya two days 🥺
2025-04-07 21:22:44
6
imrancy_wanka
IMRANCY_WANKA🕴 :
asama'u sunan wannan daurin dan kwali zo incuceka😏😏😏
2025-06-18 18:41:48
1
twins.ad59
Twins Ad :
Matsalar TikTok sai kaga kyakkyawa amma haduwa yazama aiki 😭😭
2025-04-15 00:23:44
4
mkdeezeell14
MK Deezeell :
Nafi sanki da kaina narantse
2025-04-08 07:46:40
6
herleefah123
Ahmad lawan :
aii bama kinfi sonshi d ranki ba iya kalmar Kai nake so ko nafison ka fiye d kowa in mutum ya yarda to tabbas ya yaudari kansa
2025-04-23 21:04:34
0
hassanmuhammad2280
Hassan Muhammad :
Masha Allah you look good
2025-04-07 22:19:19
7
wantedadam7
WANTED🥷⚔️🤍 :
Wanan da ba filter da anga muni wllh🤣🤣🤣
2025-04-08 18:06:03
13
user6371096780831mdg
Mr man 001 @##@ :
Wayyo nee😘😘😘😘
2025-04-20 08:26:17
1
nafisalou
nafisalou :
Traduction s’il vous plaît en français
2025-04-10 15:02:23
2
official_sfulani
official_sfulani :
Wannan yarinyar ko Ina ta shiga——————————————
2025-04-08 10:20:09
1
usmanukhamis
Uthman AL-khamis💖🚶‍♂️🚶‍♂️ :
wai don Allah bakiyi aure ba har ynzuu..?Wllhi tun banida hankali nasan ki Amma gashi yara na biyu,
2025-04-08 17:39:46
6
ismail.musa81
Ismail Musa :
Ashe ta kyau fa😂
2025-04-24 09:22:48
0
To see more videos from user @asmeelove, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About