@arewa24: Wannan izzar ta Honourable ba ta tuna muku da rayuwar boarding school? Wane Prefect kuka fi tsoro ko girmamawa? Shirin Prefect kashi Na 3 zai zo muku a yau da misalin karfe 7:30 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand shirin da ba za ku manta da shi ba! #PREFECT #AREWA24 #TAKUCE