Wato idan ina kallon malame nann wani farin ciki ya ke zuwamun 😭❤️💯
2025-04-26 06:53:02
63
masoyin manzon Allah :
Makiya annabi
2025-04-27 19:11:31
2
Bitcoin ASICs Engineer :
ga ilimin Deen
ga na boko
ga amfani dasu
ga kudi
Allahuakbar
sunnah
2025-04-26 06:50:56
38
Veeya❤️🔥 :
Saurayina ya dena saka min data 🥺💔
2025-04-26 07:08:35
2
Aliyu_Haidar :
watofa kowa ya tsoron ubansa 😂😂
kaduba yaronnan bayyi video da babansa ba
2025-04-26 05:44:47
24
Zee mama fashion design :
Allah ya bamu Aljanna ya doramu akan hanya madaidaiciya 🙏
2025-04-26 09:06:08
11
mmn ays@r turare :
JAMA,a GA musulunci g addini g ilimi g capacity g kudi g soyayya irin ta larabawa Kai JAMA,a rabbana atina fiddunya hassana wafil akhirat hassana waqina azzabanar Allah kabamu aljanna
2025-05-29 22:08:11
1
MaK'G Collection :
Haka ake son matasan musulmi su kasance da ilimi da nutsuwa da kokarin neman arzikin halal. Ba dabi'un banza da sunan wayewa ba
2025-04-26 14:57:25
6
Ladies first 💯 :
I miss my pa🥺Allah ya jiqan magabatanmu
2025-04-26 01:49:54
10
Zaara_collection_01 :
Nidai dan Allah cikin wadannan malaman asamun wanda zai bani dansa na aura😭😭💔💔💔
2025-04-27 18:42:48
1
KHÅLÎÏFÂ MÃNAGER🇳🇪🇳🇪 :
Allah mungode Maka da ka azurta mu da kasancewa yayan sunnah🥰🥰🥰
2025-04-26 10:09:34
2
Abdussamad Aliyu Shehu :
Sheikh guruntum is always unique 😭
2025-04-26 02:18:30
51
Ummis_incense_hajiyarkamshi :
Kayan kamshi is available in kaduna 🥰 worldwide delivery
2025-04-26 07:04:48
5
NSB🇳🇬☪️ :
Wannan gaskiya ne Alaramma me capacity 😹
2025-04-26 01:48:39
5
Mubarak musa chekkes :
Shi Kanshi Malam Yasan Yaron Nan Akwai Capacity.😂😂😂
2025-04-26 11:28:27
13
zainabshuaibu02 :
Allah sarki gaka tare da uncle dinmu🥰🥰
2025-06-06 01:34:32
2
Khadijah Salihu Ibrahim :
idan naga malamanmu na sunna tare sai naita murmushi🥰
2025-04-26 11:40:00
9
Adorablecuts :
Wa ya lura da mal aminu daurawa yana zhikiri da aka haskoshi 🥺❤️
2025-04-26 18:56:24
1
To see more videos from user @abdurraheem.almuft, please go to the Tikwm
homepage.