Sallah ce Raka'a huɗu sallama ɗaya. raka'a ta farko bayan kayi kabbarar harama sai ka karanta fatiha da sura, kowace kalar sura ce, bayan ka karanta fatiha da sura kafin katafi ruku'i sai kayi kayi tasbihin
"Subhanallahi Walhamdulillahi Wala ilaha illallahu Wallahu Akbar. 15x
sai katafi ruku'i bayan kayi tasbihin ruku'i sai kayi " Subhanallah Walhamdulillahi Wala ilaha illallahu Wallahu Akbar 10x sai kaɗago daga ruku'i nan ma sai karanta sau 10x sai katafi sujuda nan ma 10x bayan ɗagowa sujudar farko nan ma 10x sai sujuda na biyu nan 10x bayan ɗagowa daga sujuda na biyu maimakon ka miƙe tsaye sai ka zauna ka karanta 10x. sai ka miƙe domin yin raka'a ta biyu. kowace raka'a haka ake yinta. idan ka lissafa zakaga tasbihin 75x ne a kowace raka'a. idan kagama sai ka roƙi Allah dukkan Buƙata. Please nima ina buƙatar addu'ar ku,🥺 Allah ya cika mani burina..
Ma'assalam🙏
2025-06-08 07:19:48
245
fatee rano :
wlh ina da ita a video
2025-04-30 19:40:48
44
Jamilu abab :
S A W S A w❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
◢💙◣ ◢💖◣
💙💙💙◣ ◢💖💖💖
◥💙💙💙💖💖💖◤
◥💙💙💖💖◤
◥💙💖◤
◥ ◤
2025-09-15 11:45:27
0
iammrsrichard :
idawo gida kawai saboda aje a warware magani da an kai muna toh chine nake tanbaya ya kama ta muje wajan wani saboda awaware magani ?
2025-09-11 05:05:03
0
Fateemarh Tom🦋❤️🥰 :
Salatul tasbeeh ay yayi ne Wlhy.
2025-04-29 07:33:23
156
yarmama :
tabbas sbd akwai rnr danaga mahaifinka Yana live program a Facebook nayi mishi tmby akanta yamin bayani nyi kuma alhmdillah 🙏🙏🙏 ALLAH yaqara rufamana Asiri duniya da lahira
2025-04-28 18:53:23
88
pluxyfx :
Sallar Tasbihi! Bismillahir rahmanir raheem. An karbo daga ibn Abbasin (R.A) yace: manzon Allah (S.A.W) yace mashi: bana koya maka wata irin sallah wadda in kayi ta Allah xai gafarta maka xunubin ka
2025-05-01 00:30:48
26
madinaridwan35gmail.com :
Allahu Abkir
2025-11-09 09:30:04
1
mahamat688 :
saw
2025-10-20 13:28:56
0
Abba k :
pls malan cigaban wannan bayanin
2025-05-28 13:31:12
2
ALKASIM-A.K.S-FURNITURES KANO :
please ataimaka asaka mana karashensa muji yadda akeyinta please
2025-04-29 10:17:57
17
Hawwa maijdda :
dan Allah ku fada mana ya ake yi zamu yi
2025-04-28 19:03:33
44
Hussaini Haladu :
🥰🥰🥰s . a . w🥰🥰🥰
2025-11-13 18:18:41
0
@gentle :
wlh ni shaidace nagani a akaikace. tunda nafara rayuwata ta canza