innalillahi wa'ina illahi rraji'un Allah kagani mu bayinka neh masu yawan saba maka kuma kana jinmu kana ganinmu Allah hakan baya nufi mumfi karfinka bane kawae kana bamu damar tuba neh to Allah muntuba ka yafe mana ya Allah ka yafe mana ya Allah ka yafe mana 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭wallahi duk wanda Allah bai yafewa bah bazai sha bah kuma wallahi idan bamu tuba bah wallahi 😢 muna cikin masifar dauniya da kiyama Allah mun tuba Allah muntuba🙏🙏🙏
2025-05-13 17:26:17
395
user3912037413340 :
Yarabi help us🙏🙏
2025-08-08 10:11:21
0
Abdul17 :
wani ya temaka min da complete waazin nan dan Allah
2025-09-27 09:46:05
0
as sadeeq :
allakasa mu dace allah karabamu daga azabar kabari
2025-08-08 14:27:51
0
Hauwa Ibrahim :
ALLAH yasa muyi kyakkyawan karshe
2025-08-08 09:05:33
0
𝕐𝔸ℂ𝕆𝕌𝔹.ℍ :
Allah montuba😢
2025-08-08 13:00:26
0
ummu hanan :
ALLAH KA KAREMU DAGA AZABAR WUTA DA AZABAR KABARI KASA MUYI KYAKKYAWAR KARSHE 😭😭😭😭
2025-06-23 10:56:17
1
meerahtouh,s delight 🍽️❤️ :
inalilahi waina ilahair rajuun💔astagafirulah ubangiji yasa muye kyakyawan karshe Allah yasa mucika da Imani ubangiji yasa kabarinmu yazamimana dausayin aljannah hakika Muna cikin wane Hali wllhy Yan uwa musulmai muye kokari Muna akaitaka abubu masu kyau kodan kabarinmu💔😥
2025-08-08 02:52:50
0
Nawasrichkid :
Allah yasa mugamada duniya lafiya😩😢🥺😫
2025-08-07 23:26:54
0
Dan Alaji :
Allah yasa mudace duniya da lahira 😭😭
2025-05-10 21:20:43
102
Rabiu Abdullahi :
allahu Akbar
2025-08-07 21:06:57
0
Zainab Mahmood Muhammad🥰😘🥰 :
Allah ka gafarta ma Babana da Hajia da dukkan magabata Allah ka basu aljanna amin Allah kasa muyi karshe mai kyau 😭😭😭😭
2025-05-15 00:32:15
21
Murtala aliyu Muree20 :
Allah sarki malan wlh jiya Ina sell akulle Sai natina da damuwar daka shiga a makka karasa yanda zakai kaje karoki Allah Kuma Allah yabiyama bukatunka saina tashi nayi raka ah biyu naroki Allah Allah ya fitar Dani Kuma yau Allah yafitar Dani Allah nagode ma Allah Kuma yasakamun kwana shida akulle hmm akoi allah.malan Allah Kara lpy
2025-05-20 00:33:23
40
mouloukou junior224🇬🇳🇬🇳🇬? :
Malgré je comprends pas ce qu’il entrain de dire mais je panser que il parle de la mort que dieu nous pardonne 😭😭😭😭
2025-05-13 16:32:49
27
꧁༆COMMENTER༆꧂ :
Allah yasa muyi kyakkyawan karshe
2025-08-08 06:19:03
0
Fartma :
Amin🤲📿😭😭
2025-08-07 21:54:17
0
NIGER CRYPTO :
gsakiya ne Allah kasa mu dace ayi wa annabi sallati
2025-08-06 23:43:44
2
Usman Yunusa136 :
Ya Allah please 🙏 forgive all our mistakes and sins 🥺🥺🥺🥺
2025-05-25 05:59:23
21
user ladan sa'adat :
ubangiji Allah yasa mudaca duniya da lahira 🤲 mukuma mucika da Imani 🤲 Ameen thumma Ameen ya Allah.may Almighty Allah Grant us good ending 🤲 AAamee
2025-06-18 22:23:36
6
M soyayya on top :
Allah ya tsare mana imanun mu kasa mucika da imani albarkar annabi muhammad S A W Ameen 🤲🤲🤲
2025-06-30 14:08:37
2
DP MAIWAKÉ :
évidemment il parle de la mort
2025-05-24 11:07:59
7
hafsy22 :
Allah kasa mutuwa ta Zamo Hutu a garemu 😭😭
2025-05-11 11:13:32
10
THE SPORTS WIZKID OFFICIAL :
May Allah bless us all forgive us and protect us from the torment of the grave 🙏 💔😢and may we never see the anger of Allah on the day of Qiyama 💔💔😢
2025-05-11 23:49:51
18
abban Fatima :
Allah yasa mudace Amin
2025-06-04 10:43:52
2
ABUBAKAR MUSA302 :
Allah yasa muyi kyakkyawan karshe. 😞
2025-08-03 19:28:07
1
To see more videos from user @yelex_media, please go to the Tikwm
homepage.