Hamisu waqa tayi dadi sosae wlh! Amman dan Allah mu fans Dinka bama san kana shaye- shaye 🥺💔
2025-05-15 21:33:06
60
Adam M Fasse :
Bantaba magana a kanka bah sai yau saboda ka tashi kaina wllh 🥰🥰🥰
2025-05-14 23:00:54
69
Kadri Kabirou :
Hamissou breaker sai kayi
2025-07-04 10:30:03
2
Ahmed ABBa gana :
wlh ya kamata kabar chaye chaye nima fan inaka ne sossai
2025-07-16 23:45:00
2
Esher for you👙 :
Muna da Maganin GYARAN NONO masu kyau kayan mu available ne kuma babu tsada ku duba page ɗin mu.💕
2025-05-17 01:35:05
4
disquieting caracal :
Abu daya nakeso yanzu Kuma kayi indai kayi zaka fahimci ni masoyinkane nahakika
Duk rintsi Duk bacin rai kamanta dashi kakoma aiki Da Amjad kasheepu Dan Allah
2025-07-04 08:41:20
5
A A KOLI :
Hanny tayi barin zance
2025-05-14 18:24:53
25
💫Queen💎on💎topp✨ :
saura a hanamu Shan wannan waqar wlh yan hisba ba ko yan efcc ne wlh😅
2025-05-15 09:49:38
24
zainababdullahi4786 :
duk wakarsa nace dadadi ance waidan inayinsane
2025-05-15 07:00:20
26
A&F❤️ :
salati goma GA annabi
2025-05-14 22:49:32
50
AbdulHD :
sai dakai oga ❤️❤️inayika ❤️❤️wlh 🥰 allah 🫶 yakarabasira maigida❤️🥰
2025-05-14 17:31:19
9
Limo shop ❤️🛍️ :
Hamisu breaker is my one love 😭❤️
2025-05-14 20:13:04
35
NASSY :
Shege wakilin dujal ya saki sabowa 😂
2025-05-15 02:46:38
19
salima Idris :
yayi gwamna mawaka
2025-05-22 12:07:48
10
Fresh Adam :
wannandai matarka kayiwa ,indai kunyarda da hakan koyimin likes
2025-05-15 07:50:55
22
Sadiq Comedian :
My G ❤️💥
2025-05-14 21:57:37
13
nousaiba Alee Dankoly :
FAV 💝
2025-05-14 17:33:39
19
m tsammani :
yayana kafamani tuwona wlh
2025-06-12 13:31:32
3
Mubson__official 🤩✌🏻 :
Sarki a Dawa 🐅🌎❤️💯
2025-05-14 19:53:27
19
Ali wanka :
@hi gas kiya lokacinka ne yanzufa
2025-05-15 10:31:01
4
Fulanii🥰 :
Muna sayar da wandon dambe da kishiya,, inkikaga kishiyarkii ko budur war saura
Yinki tanamiki wani ganini Tom muna va da shawarar Yanda zaki Yi rugu rugu da bakin hegita,,, kuyi following dina domin samun shawar warii da kuma ganin sample din wandunan dambe da kishiya
2025-05-15 21:40:14
4
maryamabdullahi :
burina inje madina 😭🙏
2025-07-25 10:28:10
4
usmanaminausman :
wannan dai batayi dadi ba🤣
2025-06-11 12:54:23
2
sadi baby,na mamanta 👩❤️👩 :
bereka bereka gonin wakokin soyayya nidai kana biyana sosai inayinka
2025-08-02 22:50:42
2
Hamisu :
Allah yakara basira
2025-07-27 20:49:49
3
To see more videos from user @hamisubreaker_dorayi, please go to the Tikwm
homepage.