Hmmmmm, Amma dai haryanzu ka nuna cewa kanada matslar ilimi tunda har bakasan cewa akwai Wanda ALLAH ke halitta babu gemu ,kuma wallahi ka Duba da kyau na fika kyau wallahi Masha ALLAH
2025-05-16 08:33:36
36
Hafiza Umar :
Wanda yashiga profile din alhj nasir ya dannamun like🤣🤣🤣🤣
2025-05-16 16:48:29
114
Hajiah_Sakina🧕🌺☪️ :
Gaskiya faa 🥰🤭
2025-05-18 08:53:27
0
Rabiu muhammed :
wanna gaskiya ne mallm
2025-08-09 15:18:37
0
𝒜𝒽𝓂𝑒𝓇𝒹 𝓁𝓎𝓇𝒾𝒸𝓈 🎧 :
Malan akwai marasa halittar gemu 😩😩
2025-05-15 23:01:48
2
mamee :
bafa kowani namijine gemu kemai kyauba taf 🙄🙄🙄
2025-05-16 11:26:30
17
Aysha humairah :
wlh hakane wlh😂
2025-05-16 11:57:27
15
AUTA ❤🇳🇪🇳🇬 :
Dan Allah Dan alfarmar annabi Muhammad s a w 😭 kuzo ku siya abunda nake sayarwa nasamu nasiyawa bbn maganinshi😭😭😭🙏🙏🙏🙏
2025-05-15 22:35:51
13
SheFmall Caps :
Malam bawan Allah. Kodai malam yana marketing for second wife ne😅
2025-05-15 21:39:17
23
princess ummoul :
to nidai saurayi na kullon mangoro 😭😭
2025-05-16 10:51:21
6
Ibrahim_kahleel🎙️ :
Yau ka sauka daga layi mu bamuda dashi kuma wlh munada kyau dole ma 😂😂
2025-05-15 20:46:26
3
Safeeyat Gallery :
Namiji mai gemu duniya ne ya Allah 😂
2025-05-16 08:56:51
11
💞Yar ummah💞 :
Haba kana MLM kana zagin halittan su ai wasu Allah baimusu baiwan Mai yawan bane🤣
2025-05-15 21:56:30
10
Hairullah Yusuf :
Gaskiya ne wannan
2025-05-16 21:57:41
1
Abue saiiff :
matata batason gemu kullum sae tace na aske nikuma inason abuna, Amman banajin dadin rashin son nata dan Allah mlm yazanyi?
2025-05-16 11:30:15
3
@jiddat001 :
please mallam a video about badi and qabli 🙏🙏🙏
2025-05-15 21:05:55
25
KASIM MUHD :
iKon Allah inya Kai malami ne
2025-05-16 12:11:00
3
AishaAbubakar :
wlh gaskiyane ina kaunar namiji maigemu amma nawa mijin bayadashi
2025-05-15 20:38:23
5
ibrahimbadamasi80 :
hmmmm a hakan kuma dai har yau banga bolar da ake yasar da marasa gemun ba
2025-05-18 14:17:40
0
derdee100 :
Wanda ya yarda yamin like 😭🤝
2025-05-17 00:09:54
1
A K MAX DAN NIGER 🇳🇪 :
wanda ya gane malam yabon kanshi ya ke yamin laken😍
2025-05-16 10:34:29
6
𝓨𝓪𝓴𝓾𝓫 s𝓕𝓾𝓵𝓪𝓷𝓲 :
Hakane gaskiya 🤣🤣
2025-05-16 12:35:12
2
SÅÎF LÅ ÛZÎRÅ ÑÅ ÃÑÑÅBÌ :
MUMA ALLAH YABAMU
2025-05-15 19:38:51
2
ABBATIONEGALAXY1 :
gemu BA wadata da zaikaiga Raya sunnar acikin yardar Allah ai aikin banza ne
2025-05-16 05:44:18
2
♎MOFIO🔻🌀 :
Alhaji kanemi kudi sai Kai ibadah Wallahi zasu soka ko Babu gemu Wanda ya yadda yamin like
2025-05-16 09:02:42
2
To see more videos from user @imam_maliik, please go to the Tikwm
homepage.