@kahuturarara: Hajiya Zubaida Umar DG 10pm today in sha Allahu Dauda Kahutu Rarara YouTube 👏👏👏

Dauda Kahutu Rarara
Dauda Kahutu Rarara
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 17 May 2025 18:42:49 GMT
2285101
123381
2991
2672

Music

Download

Comments

abdullmajidthalangwe001
Abdullmajidthalangwe001 :
285,000,000 million naira name of this car hauwel avatr12 2024 brand new
2025-05-17 18:49:05
140
khadeejaabdulkhar
khadeejatou🌚🕊️ :
Ina da dubu dari biyu nawa xan cika nasiyi wannan motar hilis 🥺💔
2025-05-18 00:21:43
7
muftahu.abdullahi0167
Muftahu Abdullahi :
CHAIRMAN RARARA GO AGAIN IN SHA ALLAH
2025-08-19 16:58:00
0
laloooh_
Ibrahim mukhtar :
rarara Allah ykrm lfy da Nisan kwana muna alfahari da kai🥰
2025-08-13 21:53:49
1
abdulrazak.nafiu6
Abdulrazak Nafiu :
yakora mahassada
2025-09-10 21:52:32
1
babyn.baby84
babyn baby💯💞 :
dan girman allah kataimaka mani da jari 20k kamar yada allah yataima keka
2025-07-17 12:59:48
5
sani.manjo
Sani Manjo :
Rayuwa Kenan Allah Yasa Mudache
2025-05-18 06:22:36
4
dahiru.umarusman
Dahiru Umarusman :
allah shi maka gata doniya da lafira
2025-05-17 21:58:34
4
chigarin_kundum
Chigarin Kundum :
Rarara ayar ALLAH bakada secondary certificate amma kai tsaye kake zuwa gurin president of Nigeria Inba ALLAH ba waizai iya wannan, ALLAH yakara daukaka mu bamu hassada da ikon ALLAH,
2025-05-18 17:24:29
39
hamzaabubakargarba8gmail
Hamza Na Rukky Boss Ledy :
rarara Dan baiwa kenan Allah yakara kareka❤️
2025-05-18 00:55:59
5
alqaseem80
AMB :
Allah ya qara sutura dauda Kahutu rarara
2025-05-18 12:56:43
4
user1158380237194
mmh :
inada shi a gwagwalada one way anguwar geshi ina neman numbr ki
2025-09-22 17:06:28
1
user5020394603714
lee trésor Bawa :
cool
2025-08-04 20:15:01
2
user4510521830134
Dsianer :
Allah ya qara rufanana asiri namijin duniya
2025-05-18 11:49:39
4
threestar535
WALEED💫 :
Wai ina sarkin mota ne ayimin tagging dinshi yafada mana price din motar nan saboda shi kadaine se fada mana real price dinta😎
2025-05-19 10:42:34
4
09125658356yahzua
yahuza :
slm
2025-10-13 05:34:36
1
usman.hassan82
USMAN HASSAN :
Allah yasa albarka acikin dukiyarka Allah ta amfaneka duniya da lahira. dan Allah mutane muyi kokari mu yaki hassada a zukatanmu
2025-05-18 11:12:07
3
abubakargarzali1
abubakargarzali32 :
inayinka megida rarara allah y kara,arzuki
2025-05-18 08:06:29
3
mrss_brax
fatimalawan53 :
Allah dai babu ruwansa wanda yeso yeke baiwa rahamarsa Masha Allahu alhamdulilah
2025-05-18 12:15:05
3
ophycialbalarabe
0fficial ~Balarabe. :
Allah yakara basira dauda 🤲🙏
2025-05-18 10:11:01
3
binzakariyya30
binzakariyya767 :
alhamdulillah rarara new president
2025-07-08 10:23:10
2
yusifdungo
Yusif $ Dungo :
Mai Gidana Babana
2025-05-17 18:55:46
4
malaminsunnah56
malaminsunnah3 :
Mgnr gsky ina kaunar bawan Allah nan sosai
2025-05-19 10:19:54
3
musbahu.ladob
m.lado :
Allah ya kara lafiya da nisan kwana masu
2025-05-18 09:02:00
3
official_surajj
m_suraj :
Mutum Dubu Saba'in 70,000 Zasu Shiga Aljannah Ba Tareda Hisabi Ba Inji Manzon (ﷺ) Allah Yasa Dani Dakai Dake Aciki
2025-05-20 20:25:48
10
To see more videos from user @kahuturarara, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About