@kasuwanci.a.saukake: Forex haramun ne. #arewa__tiktok #kasuwanci #arewabusiness #kudi #businesstipsandtricks #business #capcut #

kasuwanci a saukake
kasuwanci a saukake
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 20 May 2025 20:33:23 GMT
355468
34245
1575
2403

Music

Download

Comments

engineer__fx
ENGINEER FX💸💯🔥 :
Duk duniya ba Dan iskan da zai hanamu Forex📌
2025-05-21 00:19:36
377
dan_awos_fashion25
dan_awos_fashion25 :
Wannan yasan trade wlh 😭😭 karkuyadda kuce masa baisan meye trading ba
2025-05-20 21:07:34
253
isahidris_chado
isahidrischado :
malam yaci SL
2025-07-03 20:44:19
0
rasheedi02
rasheedi :
akwai spot trading a forex din ai
2025-05-21 00:39:04
34
sharhabilusyy
sharhabilusyy :
wlh nan DA Shekara 10 ,duk Wanda be koyi forex Se yayi nadama, Ni wlh Har yayana Se Na koyamawa
2025-05-21 02:43:19
13
godbless_mother_forex
GODBLESS_MOTHER_FOREX :
Gaskiya da Kai da mallaman ku na cikin bata bayananna
2025-05-21 00:21:02
46
halifahoneplastic
0️⃣0️⃣1️⃣✅️ :
duk Wanda ya yarda malam yaci SL Yamin like yayi following Dina, domin bincike
2025-05-21 18:42:54
97
ebraheem_daheer
🇳🇬🦅 :
1 year experience but Alhamdulillah na Dade da denawa
2025-05-20 21:02:49
73
ahmad_jauro
fx trader  :
Kasiyi gero ka aje shi dan ya kara kudi ka siyar shima chachane lol 😎
2025-05-21 07:41:56
1
khameesak
khamees :
Assalam alaikum wa rahmatullah da farko malam yayi kokari wajen sanin wani Abu Dan gane da forex trading alhamdulillah amma maganar gaskiya akwai banbanci tsakanin forex trading da caca, sabuda dukkan abunda zakayi binceke na fundamental da technical bazaka hada shi da caca ba, dukkan wanda sukeyin caca uphead sukeyi shikuma forex trading ba haka yake ba, abunda akeyi na exchange trading a forex shine, da GBP, EUR, NZD, USD das NGN mun Yarda kudi ne, abun da akeyi na exchange shine kana da USD sekuma kayi fundamental and technical analysis ka samu cewa GBP, EUR, NZD sun sauka ma ana sunyi sauki sekayi buy dinsu da USD Dinka idan suka tashi zaka samu profit wannan shine forex trading. Amma kowa yanada damar zuwa yayi bincike na addini Amma wlh Allah a maganar nan akwai son xuciya in Kuma Babu , wannan shi na Yarda dashi ubangiji Allah yasa mudace🙏
2025-05-21 00:31:09
34
arcdeedee
CRUSH NG :
This is very true, I got to know this after I was deep into forex and had to abandon everything for my halal is my peace.
2025-05-20 22:51:54
143
lalah_fx
lalah_fx :
Wannan ba malami bane baida ililmi wlh kawai Yana fadin abunda ke ransane
2025-05-21 01:01:27
4
irfankabiru
irfankabiru :
wlh wannan malamin Dan forex ne kasuwa ta bashi a jikinshi ne 🤣
2025-05-21 04:58:47
84
bature_gb
Bature Garba Badamasi :
wallahi tallahi bazamu dena ba 👍. Kamata Malamai se Dena bada fatawa Akan abinda basuda ilimi akai. #Malaman larabawa dayawa sun halasta, sekai Baki sabon ilimin addini zakace mana ba haka ba. 🙃.
2025-05-21 08:54:35
15
belalict
BELAL :
wannan malami ko Dan mahaukaciya😂😂😂 kaje kaimagana akan barayin kasa mn Ina Nigeria idan ban yi Forex ba me zan Yi Dan shegiya 🙄
2025-05-21 00:45:27
2
mouzammil1manzo
M Mouzanmil ✨✨ :
Wai wanan malamin ya akayi yasan wanna abin haka😳
2025-05-21 09:45:18
1
don_ibas
don_ibas :
what he explained is forex 👐🏻 and he says it's halal. I think he needs to review his explanation. this is what he's saying: after predicting USD to move up and GBP to go down. while you buy GBP with ur USD and monitor the market. it happens exactly as predicted and urr out automatically selling. that's a loss forex 💯
2025-05-21 01:26:11
10
umar_ibrahim_0
Omer :
Maganar gaskiya wannan mgn ta mlm banyarda da ita ba yakama mlm yakarayin bincike akan harkar trading kafin yayi mgn 🤷
2025-05-21 06:39:55
2
itz.kamboy
itz.kamboy :
Mudai munsan jahili yake haramta forex🫵
2025-05-23 06:14:03
1
deennaz53
Deen-naz :
e be like say forex don do this man strong thing before
2025-05-21 08:24:40
33
kileh001
kileh001 :
kai nifa idan Dana baiyi trading bah sai nayi DNA 😂😂😂
2025-05-21 08:52:24
2
a.manga10
A MANGA :
sir Da dukkan girmamawa bakuda fahimta sosai akan forex amma da sosamume kukara bincike sosai
2025-05-21 07:19:41
1
pantamie
Pantami :
malam fa trending yake nema. baisan yadda forex yake ba a zahirance
2025-05-21 00:10:09
1
zainabdadibackup
zainabdadibackup :
gindina available
2025-06-25 13:58:13
0
To see more videos from user @kasuwanci.a.saukake, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About