@taskarmalanlawantriumph:

TASKAR MALAN LAWAN TRIUMPH
TASKAR MALAN LAWAN TRIUMPH
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 20 May 2025 21:12:41 GMT
120664
9444
622
482

Music

Download

Comments

98tchiani
Haladou :
Duk wanda ya yarda izala sunfi kowa iyya sharri a duniya yamin like
2025-05-22 08:40:49
4
asadulhaq29
Sunnah :
kai jama'a wallahi kwakwalwar malam lawan triumph ajiya Allah ce
2025-05-21 09:14:12
177
user5807598117424
يعقوب سيوا بلاد :
WALLAHI malam lawal kaayan ayikin Allah NE 🥰🥰🥰
2025-07-23 10:57:43
1
emjay360
Emjay. :
wallahi ya kamata su fara biyan kudin laraba. amma karatu haka kyauta.
2025-05-21 13:12:51
63
emirbashir
Emir Bashir :
Serious Sheikh Lawan Triumph get. Walahi because of you I will name my child Lawan after you.
2025-05-21 12:03:29
15
unique_psychologist
Unique_psychologsit :
Allah ka kashe mu akan sunnah💪💪❤️❤️💕
2025-05-21 21:57:59
34
zayyad.nuhu
zayyad Nuhu :
wato malam lawal ajiyar Allah ne
2025-05-21 10:07:32
31
dalibinsheikhguruntum
DALIBIN SHEIKH GURUNTUM :
wai A wanne page malam yake rugurguzan su ne nima naje can na dinga kallah kai staye😅
2025-05-22 02:23:08
21
user79140261551686
Hussaini Hussaini Gatafa :
malam triumph Allah ya sa ka da alkhairi Amin y hayyu ya qayyum
2025-06-09 06:03:37
1
itzhafizyy
Hafizy :
Amaimakon daukacin gaba daya yan kungiyar kare mutumci munyi allah wadai da gaba daya yan kala kato na duniya
2025-05-21 15:01:32
17
ya82ha82
yahaya :
Allah yayimaka Albarka mal lawan, yakuma karamaka ilimi mai Albarka
2025-05-21 15:38:40
11
zaharadeen.umar2
zaharadeeomeer :
sunna duniya CE wlh
2025-05-21 07:48:20
6
saleemibrahim393
future legend :
wato kama malm lawan a Qur'an wlh abune mawuyaci gaskiya.duk dai bashida gwani amma shidai zaa fafata gaskiya
2025-05-22 00:27:03
6
user3658559024028
jiyaly :
Maganin 'yan Tatsine "Dole kanwar Naki"
2025-06-07 20:27:08
5
yarima560
Mudassir :
Shiyassa Nace Su Wadan nan Yan Kala Kato Basu Ma San Qur'an Ba
2025-05-21 07:29:27
49
proudlybiologist
Ahmad Abdullah :
kaga mallan hankalinsa kwance sbd yasan akan gsky yake masha Allah
2025-06-09 11:27:49
6
aliyu.umarfarouk
Aliyu Umarfarouk :
kasha sunna kawai kabar kame kame
2025-05-21 19:44:47
5
abba_coco01
abba_coco01 :
Masha Allah Sunnah Sak 💯
2025-08-02 17:09:31
1
sabey60
sabey60 :
Malam lawal likitan mahaukata yan tatsine yan kalakato malam a ci gaba da ba mahaukata yan tatsine magani
2025-05-22 14:08:25
9
user2857066167135
Abdulrahman haruna A.b.h :
Mal Allah yaja kwananka ya karamaka kwarin gwuywa
2025-05-21 08:39:09
7
muhibbee4life
MY.muhibbee :
be san akwai jam'i na mata ba 😂😂😂
2025-05-21 09:30:08
1
shankool001
Real_Shankool😎 :
Allah kara lpy da nisan kwana 🥰
2025-05-22 00:09:47
3
fauzhanah
Itsfauzah❣️ :
I just like his confidence🥰and duk abu da yke fadi with evidence👌
2025-05-22 13:10:47
14
user4381251842198
Nazifi Alhassan tata :
Mal.wlh kana kokari yaki d wannan mummunar akidar, Allah yayi ruko d hannayanka.
2025-06-19 14:37:08
1
isiakuamshi
isiaku Amshi :
Wato da babu ireiren su mal da an shiga uku, a hakan jahilai ke zagin su? Allah ya tsare mana ku mall sunnah
2025-06-18 05:42:20
4
To see more videos from user @taskarmalanlawantriumph, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About