duk wanda yache wakar nan bata me dadi ba har ya shigo comen section yayi rishin kunya ko waye ya chi uwa tai jakka ban ta lau chi sai da mun ku yake yan wahala he kache idan a kache siyi irin wannan wakar iyawa suke jakkai kutai chen shiyasa kullum kuna chikin balai ta lau chi sai bibi yar ku yake wawa ye
2025-05-23 08:49:10
2
ALJAZEERA :
Lilin Baba
2025-07-19 20:25:19
0
Abbaubabala :
Wai nawa kakashe a wnnnn album din plx ?
2025-05-22 22:06:40
42
Abdussalam Abdul :
bani da lafiya ana ta cin challenge din nan bani😭
2025-05-22 18:27:18
7
ABDUL🌹🦅 :
saboda Allah Dan musku a 2025
baka da lyrics na zamani ne ?💔😂
2025-05-23 08:31:35
10
Daban Ne" :
Nafitini Mutanen Anguwar Muda Wannan Wakar, Sai Wani Yazo Yake Cemun Meyene Ma anar MALAWU in, Kawai Narasa Mezance Masa, OGA Ataimakamun Da Fassararta Dan Allah 🙏
2025-05-22 18:17:01
36
surajosali :
Allah yakarama fahimta
2025-06-23 10:58:14
0
Miemie :
Yanzu me laifin wakarnan please nidai tamin dadi
2025-05-23 21:00:02
38
Prîñçë Ûmårēè Kt :
@Prince Umareey Kt:Wlh Lilin baba Aduk Inda Kake Insha Allah Sai allah yahadani da kai Saboda Ina Bala'in Kaunarka Allah Ne sheda
karka damu da masu cewa wakarka batayi dadi ba, dama bazai yiwu kowa yasokab ba . Amma mu mana yinka wllh
2025-06-27 12:46:19
0
shehuyahaya03 :
kayi kokari kawai abinda yarage asamu wani mai kishinka yabaka shawarar ka goge wakar nan kuma karka sake yin waka
2025-05-23 10:18:41
21
Muslimah☪️🇳🇬 :
Ni masu cewa ana mishi hassada kuna ban mamaki hassadar me za'a mishi gaskiya kawai ake fada ya hakura da wakar🙄
2025-05-23 07:47:39
4
Alkasim✅ :
Wanda ya yadda lilin baba bai iya waka ba ya min like
2025-05-23 20:19:05
2
JAGWA KANO :
Allah ya kara daukaka da basira
2025-06-05 03:32:38
0
Ahmad Maishinkafa :
Duk yadda kayita sai munjita Allah yaqara maka daukaka 🙏🏻🙏🏻🙏🏻
2025-05-24 09:22:47
1
Adamkyauta :
Allah ya kara dauka ka
2025-06-04 22:54:09
0
Umar :
Ba yabo ba fallasa 😁♥️💯
2025-05-22 20:23:11
1
khalifa sulaiman :
gaskiya antashi kaina Allah yakara daukaka
2025-05-22 20:31:37
4
SAHABI-abdullahi60✅ :
Ni banajin dadin wanan wakar malawu malawu😂😂😂😂
2025-06-01 08:07:10
0
Tassy9227 :
Matsalar mutanenmu kenan,wai idan waninmu yayi wani Abu ko yayi kokari baza mu karfafa masa gwuywa ba,saidai komai muyi ta yin kokari Dole wai sai mun kushe! yanzu inda daya daga cikin mawakan kudu ne baza kataba jin sunyi haka ba .
2025-05-26 21:09:57
0
Rapson Danja :
Lil B Sai Kaje 02 Arena Karubuta ka aje in Allah yadda Kuma ba Abun mama ki bane kaga yaje Saboda mu in Mukayi Addu a in Allah ya yadda kar babbiya ce 🙏
2025-05-31 22:22:12
0
Mrs B💖💖 :
kamar yan wata ra rubuta fa 😂😂😂😂😂
2025-06-14 14:22:20
0
To see more videos from user @lilinbaba, please go to the Tikwm
homepage.