@yelex_media: Part | 77 | Addu'ar Mai Saukin Dauka Ga Kuma Cika Aiki Allah Ya Saka Da Alkhairi Prof......🧏🙌 #yelex_media #Trendin #viralvideos @Prof Mansur Isah Yelwa @Dalibin prof mansur isa yelwa
bakubada damar seven sabida karwani yahaddace kunayi badan allah ba kodan.wani yakaru sedan kusamu viewers
2025-05-25 09:16:12
10
HASKE :
Dan girman Allah abude muyi saving 😢
2025-07-26 18:45:54
0
Gimbiya ❣️❣️ :
Plz I want to save the video
2025-05-25 10:30:38
2
Abbas Quality✅ :
Yanxu don Allah in dai ba baqin hali ba da mugunta meyasa za ka rufe inda za a yi dwnldn? Dama ba Don Allah ka sa ba 👌
2025-05-25 23:34:19
4
Usman Adamu :
Pls ku dinga bude video sabo da mu dinga save
2025-05-25 13:10:13
6
Md ghazali Zakariyya :
nibanga amfanin kullewaba
inday anayi dan Allah ne
2025-05-25 15:25:29
3
Hassan_Hassan :
Adua Idan Wani Waje Yana Maka Ciwo ajikin ka.
Bissimillah Turfatu Ardina, Birikati Ba’adina, Yushfa Saqimuna, Bi’izini Rabbuna.
2025-05-26 05:14:55
10
S.Y fashion jewelry :
Dan Allah ka daina sa sauti a ciki kabar haka yafi
2025-06-03 14:18:23
0
billy :
ban haddace adu'an ba abamu daman saving
2025-05-25 07:35:25
6
STER BOY :
Wanda yake sonyin saved ya duba profile dina
2025-05-25 22:05:24
5
Official_Kabeer_o1 :
Wallahi tillahi kun cucemu kulle saving miye amfanin hakan saika ce ba musulmi ba don allah kubuɗe saving mana?
2025-05-25 20:14:35
3
Sadiq :
wai meyasa ba a samun karatun mlm a YouTube
2025-05-25 09:46:12
1
Relly labbo jegah🦅✨ :
kubude adinga saving
2025-05-25 09:46:35
1
Yahya Shuaibu Jr. :
Bismillahil-lazee laa yadurru ma‘asmihi shay’un fil-ardi wa laa fis-sama’i wa huwa as-Samee‘ul-‘Aleem.
Yadda ake amfani da ita:
• A karanta ta sau 3 a safe da kuma sau 3 da yamma domin neman kariya daga kowanne irin cutuwa ko sharri na yini da dare.
• Manzon Allah (SAW) ya ce duk wanda ya karanta wannan addu’a sau uku da safe da yamma, ba zai samu wata cuta ba.
2025-05-25 22:53:22
5
Guarantee news😍😍😍💔 :
Babu rabon Yan Kalakato daga addu'o'in Manzon Allah S A W