@mega.bhai: #viralditiktok #algaitadubstudio #foruyou #treanding #viralvideos #international #Vira #pyf #pppppppppppppppp #soyayya💓💓💓💓💓💓💓💓💓 #hauasa_tiktok #arewa__tiktok

DUNIYAR FASSARA
DUNIYAR FASSARA
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 25 May 2025 22:41:31 GMT
590571
72622
744
6979

Music

Download

Comments

abdulhamidabdurrazak
Abdulhamid Abdurrazak :
Wai tsananin kaunace ace maka za a iya mutuwa akanka 😳 tanbaya ta anan itace in kika mutu akaina Taya Hakan zai an fanemu 😳😳 Zan Fi bukatar in gantattaciyar rayuwar ki 💯💯 1 kina yin tsabta 2kina kulawa da motsajiki in kinyi nauyi 3kina kulawa da cimakar ki 💯 4 ki iya lokacin ki 5ki martaba baccin ki 6 ki bunkasa ilimin ki 8 kada ki kassara jikin ki ki bishi ahankali kiraba zuciyar ki da adashen kunci 🥰🥰 yin haka shine makurar tanadin kauna agareni 💖💖 hakan zai anfane ni kema haka 💯 Dan nima cikar kaunata agareki ba mutuwa akanki bane sai dai tanada Miki duk wani in gan tatattaciyar rayuwa agareki 💖💖💯💯 mu kywtata rayuwar mu Dan moriyar Junan mu wanna shine burina akan ki my dear
2025-07-19 11:09:10
21
eashatborno1
🦋eashat borno♥️ :
Sekukaji nafarara soyayya 🥰🥰🥰🥰
2025-07-21 10:36:52
5
captainjay141
Dr Kamal :
Allow us to download please
2025-07-26 21:50:14
0
ibrahimmaikekemus
AlhajiMaikekeƊanjaɓɓa :
maganar ka zanen dutse
2025-06-09 20:03:17
5
small.fasihii
Small Fasihii :
ikon Allah yanzu kuma wani abune yake trending waishi istimna i ko 😭
2025-07-28 23:34:29
1
bappah.kt
bappahsenior :
idan Babu Kai bazan iya rayuwa ba SHEGIYA YA'YANTA 3😂
2025-07-21 23:28:29
1
minat065
Minat Muhammad :
tabbas hakane 🥰🥰
2025-07-23 08:05:32
2
habibusalisu153
Habibullahi Salisu masoyi :
indai video nan yama kyau kamin like da following dan Manzon Allah
2025-07-23 12:54:28
2
izzyfashionstore3
izzy fashion store ❤️ :
Masha Allah ❤️
2025-07-25 14:38:03
0
mamansani134
sani fresh :
mutuwa a soyayya batada tasiri
2025-07-23 19:37:52
0
sir.saddauna.matasa.ksj
Abdullkherm,U,kesojee👍 :
@SHAHEEDII ♥️:@King Abasgee001🌍:Ni na tashi a maraya🥹🥹  ban san mahaifi na ba 🥹🥹na shekara 9 a makarantar kwana🥹😄 na shiga soja👨‍✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 😄  ba abinda ya taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺 saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺 kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬 kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹 ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma dubi jama'a da gaskiya 🥺 Wallahi Idan ba Mara Imani ba Duk Wanda yaji Wannan Voice ɗin Sai Jikinsa Yayi Sanyi tsoho Dai Yasan meyake Kuma ya bar Wasiyya Mai taɓa zuciya Ina Alfahari Da kai baba 🙏😭
2025-07-22 20:43:07
1
djemila.mouhamado
Djemila Mouhamadou :
wly tu as bien parler 🥰🥰🥰🥰🥰
2025-07-23 23:00:10
1
daddy_dad2
Daddy_Dad :
kaji maganar hankali 🥰🥰🥰
2025-05-27 11:16:08
9
yhy_muhd
Yahayawudil :
Daman Ae soyayya karya ce
2025-07-05 08:33:01
3
09063430491b
BABANGIDA :
allah kabiya abukina munagodiya wallah
2025-06-30 19:36:27
4
adamu_cele0
adamucele :
Who is sultan film factory as long as mr buzu is still alive and algaita remains functioned 😂
2025-05-28 08:58:54
11
ibrahim.ayouba42
IBRAHIM AYOUBA :
🥰🥰🥰🥰gaskiya 🥰
2025-07-22 07:09:46
0
cpecial_ameer
Cpecial Ameer :
buzu duniya ne wlh
2025-05-26 23:08:06
16
mr_princeauta
Prince Autah👑✅ :
kwarai da gaske
2025-07-20 22:22:23
0
abdullahisulaimansalisu
SHAHEEDII ♥️ :
@King Abasgee001🌍:Ni na tashi a maraya🥹🥹  ban san mahaifi na ba 🥹🥹na shekara 9 a makarantar kwana🥹😄 na shiga soja👨‍✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 😄  ba abinda ya taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺 saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺 kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬 kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹 ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma dubi jama'a da gaskiya 🥺 Wallahi Idan ba Mara Imani ba Duk Wanda yaji Wannan Voice ɗin Sai Jikinsa Yayi Sanyi tsoho Dai Yasan meyake Kuma ya bar Wasiyya Mai taɓa zuciya Ina Alfahari Da kai baba 🙏😭
2025-07-22 08:28:02
0
hafieez13
Hafeez :
love
2025-07-09 22:58:00
2
danpolo0
Dan polo💎💫 :
Karya ne😁😁
2025-05-30 00:02:52
5
salesusuleiman
salesusuleiman :
why no allow to saving
2025-07-26 17:58:48
0
nanacy005
I'm Muslim 🥰 :
wllhy kalaman nan duniya ne 🥰🥰
2025-05-27 17:25:04
9
user37153111799154
user37153111799154 :
wow 😲 gaskiya ne🥰🥰🥰👏👏👏
2025-06-17 23:27:28
4
To see more videos from user @mega.bhai, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About