@bigsho141:

Abdullahi
Abdullahi
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 26 May 2025 06:07:35 GMT
1181494
55302
1214
3099

Music

Download

Comments

amrahdanisa
Baby girl :
Ya hayyu ya qayyum ka raba mu da karfe lafia ma biya titi Allah ka tsare su Allah ya jikan wanda su ka Riga mu gidan gaskia😭😭
2025-05-26 18:34:06
81
asmau.abdullahi74
Asmeey🔥 :
subhanallah amma yan homa ba suji wlh banga abun sauri ba tunda za,a isa sunada mugun gudu shys accident nasu bai kyau
2025-05-28 15:35:00
14
queenleemat022
queen leemat :
😭😭😭😭😭😭😭 Allah y tsare maxa wllh yakamata mata mu tausayawa maza yasalam😭😭😭😭😭😭
2025-07-09 06:03:23
1
user887074655825
Jamilu Jamsy DBT :
innalillahi Allah ya jikan wadanda suka rasu Allah ubangiji ya kiyaye gaba
2025-06-01 14:10:36
12
realsboyjanee000
💫 KINGJUNIOR💫 :
ya Allah ubangiji yakara tsare gaba
2025-05-27 00:40:13
8
husaini0912
@H,sarki :
subaha nalilah Allah yakiyaye gaba
2025-05-26 19:56:36
10
99nafeesa
Nafeesa :
Allah YAKIYAYE matafiyanmu🤲
2025-06-11 14:44:16
3
nafiubello03
nafiubello CR7 :
allah yakara kiyayewa
2025-05-26 21:08:32
3
kawunsani7403
kawun sani ba wani abu :
Allah ya kiyayi gaba
2025-06-16 22:41:31
0
djbaliboy0
balasale939 :
Allah uban giji ya chigaba da tsaremu
2025-05-27 17:20:26
9
sulaimanabubakar676
sulaiman azare abu sameer :
kai jama'a dan girman Allah lokacin sallah ne akiyaye sauka lafiya shine ribar tafiya
2025-05-26 17:39:11
11
abban.anti
abban anti :
subhanallah Allah yajkanwanda suka rasu Amma gky yakama jami an tsaro sudaumataki akan Yan homa asa mutum 5 akujera sannan ayi mata lodindayawuce misali
2025-06-02 22:53:00
3
user9512047479476
jazuli :
ya hayu ya kayim ya rabil Alamein ka raba mu da karfe lafiya dan matsayin annabi s a w
2025-05-28 21:22:25
3
aliyuabdullahione
aliyuabdullahioneboss :
Allah ya jikansu
2025-06-29 19:08:29
1
ibrahimnasale5
Ibrahim :
allah yajiqansu mukuma ya karemu
2025-06-29 19:33:13
1
user0647679020
Muhammad Ahmad :
Allah ya jikan Wanda yarasu wan da yajikau nikuma Allah ya sauwake
2025-06-07 16:24:39
1
a.boy.celebrity
A BOY Celebrity :
Allah ya tare gaba
2025-05-27 12:44:16
3
nazirualasan466
Naziru Alasan :
ya hayyu ya qayyum karabamu da karfe lfy Allah gafarta masu da rahama
2025-05-28 10:08:08
2
mubarakinuwa75
mubarakinuwa75 :
allah ya gafartawa wadda suka rasu, sauran kuma Allah y basu lpy,
2025-06-12 00:06:14
1
abuabdullahiwudili
Abu Abdullah 🥰🥰🥰🥰 :
Duk wani accident sai kaga da Homa 😭😭😭
2025-05-31 18:57:53
1
auwalfamous001
Auwal famous001 :
allah yatsaremu daka sharrin karfe
2025-06-07 19:46:03
1
user2217618600180
sadiya :
ya allah yakiyaye
2025-05-26 12:06:32
2
saninasir82
Sani nasir Dan talaka :
Allah sarki rayuwa kenan
2025-05-26 17:21:47
2
ihsanyahya44
Ummu Ihsan🥰 :
Ya ubangiji kayi mana kyakkyawan qarsha,kajiqan wayanda suka mutu
2025-06-01 22:45:43
1
mefachi
mephachi :
Allah yagafarta muku Yan uwa 🤲🤲🤲
2025-06-18 13:26:21
1
To see more videos from user @bigsho141, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About