@babanmusbah3: #creatorsearchinsights #comedia #comedia @A SADIK @azer @bin salah

baban musbah
baban musbah
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 28 May 2025 19:49:39 GMT
672740
34781
1004
919

Music

Download

Comments

mr_sas4
M. Salis "SAS" :
waya lura da sunan MUSBA a bayan rigar yaro mai tallan cin-cin dayazo wucewa??😂😂
2025-05-29 00:24:58
77
user9502928674423
Ashton waajaah :
ina san inzama yar comments section
2025-06-09 21:13:36
6
user171068739622
Al-Misba :
Ka canza suna
2025-06-25 05:33:07
0
ismaeelbashi
ismaeel1233 :
wai da gaske bugamai kwanon nan yai
2025-06-02 22:30:38
2
mab_c85
M. A. B :
Kai daina bugamasa a key pls coz is a very sensitive area na kwakwalwa. Yanzu dai sai mun Nemowa Musbah hulan kwano.
2025-05-28 21:41:13
12
dacter.4k
Abdullahi Muhammad :
ba,a wasa makanta idan kuma bakajiba wallahi wataran sai kazama makahon gaske
2025-05-30 14:23:51
2
abdul_samad_80
ABDUL-SAMAD :
ka dena dukan masa kai kar ka masa resetting 🤣🤣🤣
2025-06-19 22:06:37
3
musty.musbrik4
ATRZAT :
gaskiya content dinyayi kyau sosai wlh Amman da za arinqa anfani da irin zaginnan dayafi kamar. gidanku. qaniyarka. kaga naka ce. anshinan nace maka.zaka wuce muje koko Sannan arage duka Akai sabida yarone zai iya mashi illa Allah yasa mudace🙏🙏🙏🙏
2025-06-12 09:50:13
3
ramat7905
Ramat :
wallahi kanabirge ni. idan kabugamada kwanan na. Dan allah acikigaba
2025-06-23 14:06:49
1
tasi488
DAN TASSI :
gaskiya ne abkn Allah kara basira inayinka wlh 🥰💕🥰😂🤣
2025-06-16 10:54:38
1
amfi201708137909771
amficouture :
Wallahi nayi nayi kar nayi like na page naka amma nakasa sabuda content dinka suna burge ni
2025-06-14 12:46:13
3
moobson98
deen square :
hhhh🤣🤣🤣🤣wai musuba ko kan karfe ne dashi naga bayajin duka da kwano.
2025-05-30 18:50:47
6
mkrabo39
mkrabo :
Don Allah kudenayin Ashar zamu Rika saku A statu
2025-06-01 07:38:14
1
baggio0606
Baggio :
Kai musbah Kaine shawahalar tafiyar nan Jinjina ga musbah 🥰
2025-05-28 21:22:46
21
habebgalaxy1
Real_ Habeeb Galaxy :
Amma de Ana warewa Kudin Boska wa Musba ko wani kwall Akan shege😊
2025-05-29 18:31:32
3
yuzancy
💦YÜZÂNČY💦 :
Kai amma dukan yana qarfi dayawa asassauta mana
2025-05-31 23:17:07
3
aminuzwall
Aminu A. Zwall :
Kai wlh duk randa akacemaka ba yan Nigeria aduniya to iskanci ya kare kutmelesii wlh ninayi nan 🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-05-29 13:42:37
3
aboubakarabba0
Aboubakar Abba :
amma Kai kayi dan jagoran makaho ko duk Wani iya chege ka iya😂😂😂
2025-05-28 20:21:24
1
ibrahim90519
Ibrahim :
have you be come to Nigeria 🇳🇬 🤑🤑🤑🤑🤑🤑🤑🤠🤠🤠🤠🤠☠️☠️☠️☠️☠️
2025-05-29 23:57:51
2
yaron.kirki61
YARON KIRKI ☑️ :
yakamata ya dinga Saka hula sabida wanna silba da kake kwada masa
2025-05-29 17:16:05
1
msldr7
ØñëMāñSøldïēr :
Amma Kai Dan t/wada Dankadai neh koh?😅😂
2025-05-31 22:21:11
3
jangorilla4
JANGORILLA 🦍 :
Justice for musba Yana karbar bugu
2025-06-23 13:55:42
1
badri__10
Badرi Niن_Waحbaرtaي📚🧑‍💻💵💸 :
bati gura sihayatu naani inaan jeyrey Somalia waa idin salaamay😁
2025-06-23 06:53:28
1
user7093523508045
username :
gaskiya da kaninka ne bazakana bugamasa dakarfiba kode kanayi ahan kali ko kunayi da roba amma shawaranefa
2025-05-29 15:38:08
3
bbyara97
itz Harun :
uhhh wannan kwanon yanacin ubansa shima
2025-06-24 00:09:59
1
To see more videos from user @babanmusbah3, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About