tsinannu matan yanzu kana kyau tatawa iyayen ka sukama kishi sudai haqqinsu sukasani basu sannakaba
2025-05-30 14:41:56
6
Musa Aliyu :
Wannan gaskiya ne ✅
Allah yasamudace Duniya
dalahhera Ameen ya Allah
Allah yagafar tawa eyayenmu
2025-07-10 22:11:46
0
AMINUABUBAKAR126 :
Allahu Akbar Allah yajiqan kumanda sunnah 😭😭😭😭😭😭🙏
2025-06-24 12:06:13
1
Maryam maryam :
allah yahanamu zama da rijalu da bezekula da iyayensa b sbd albarka kam she dei kugani agun masu biyayya iyaye
2025-05-30 15:15:19
2
Ibrahim Mustapha :
Allah ya bamu ikon gyarawa
2025-07-02 08:36:36
1
abdullahabbakar99 :
wallahi wanda ya kashe sheik albani koda shiyayafemai wallahi nibazan yafemaibah ubangiji allah yajikan mlm
2025-06-27 14:18:22
0
mom areef collection :
Haka yake malam uwa gaba take Ina mamakin Naji mata şuna cewa wai hakkın şu gaba yake dana uwa kızo Rana daya kice Wai kin fi mahaifiyarsa hummm
2025-05-31 07:23:03
4
BLACK SMIDER(MAKERI) :
Allah sarki malam Allah yajiqanka da Rahman
2025-06-03 07:20:50
1
😇 :
Masu comment marar dadi Akan mata kusani in akace mace ananufin mace in general kowacce tanaciki ba’iya matar ka kota dan’uwanka kadai akenufiba itama mahaifiyar ka matar wani ce kuma matar wan wasu ce🙏kalmar (YANWAHALA,TSINANNU MATSIYATA MUNAFUKAI )tayi tsauri kajefi uwar wasu kuma diyar wasu dashi 🙏
2025-05-31 16:44:02
0
bintu I lawan577 :
wasu balaifin mata bane whi Alhamdulillah ba abindanataba hana mijina yayiwa iyayensa ko Yan uwansa saide susuke hana aimin amma bakomai wataran sai labari
2025-05-30 15:50:43
1
Ibrahim👑Ibson💯✅ :
Ba Shegiyar da ta isa ta hanani yiwa uwata da ubana hidima ko kanta da kaho ne in sha Allahu rabbi dan ubanta 🙄🙄😹😹
2025-06-01 05:24:00
4
Z🤍 :
Allah ya saka wa iyayen mu da alkhairi🙏🏼
2025-05-31 17:05:07
0
YAHAYA :
Gaskiane mallan hakane
2025-05-30 21:01:59
0
Umar Ibrahim Gunduma :
gaskiya ne
2025-06-03 18:05:41
1
SIR.SEMM 66 πππ ✅✅ :
WLH ta cancanci zanen quadrillion idan ALLAH yahore mana.
001MAMA❤️❤️🩹❤️❤️🩹❤️❤️🩹❤️❤️🩹❤️
2025-05-29 17:18:12
11
Shamsu Haruna :
Allah ya jikanshi da rahama
2025-07-08 19:25:54
0
YassirLawan :
Gsky ne malam Allah sakawa iyayen da gidan aljannah
2025-05-29 15:28:13
7
Alkaseem A Umar :
allah yadaddada rahama gareka
2025-05-30 10:15:31
1
ABU FARUQ/ NA ALAN WAƘA😍😍 :
Sallallahu Alaihi wasallam😥😥😥
2025-06-01 06:12:29
0
Brave :
Allah yakaramana tausayi da jin ƙan iyayenmu Allah yabamu ikon fifita iyayenmu akan matanmu Ameen.
2025-05-30 14:14:30
0
Rabson zamani :
'yan wahala sunqi comment, Allah yaji qan mallam da rahma
2025-05-29 20:13:56
47
To see more videos from user @abdoulkader_mousa, please go to the Tikwm
homepage.