@muzab.spa.n.aphrodisiacs: Replying to @mrsaliaghali1 #zainabkabeer0 #arewa__tiktok #arewapeople #naturalherbs #creatorsearchinsights #viral #fypシ #viral #fypシ #fypシ

Zainab Kabeer
Zainab Kabeer
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 29 May 2025 10:14:03 GMT
57965
1122
43
136

Music

Download

Comments

uom.abdallah
Uom Abdallah :
slm Anty Zee Dan Allah mikesa macce da bata taba haihuwaba ruwan Nono Auren shekara daya Dan Allah miye magani
2025-05-29 21:32:18
0
fatima.idris14
Fatima Idris :
aunty zee wllh Ina fama
2025-06-24 11:28:17
0
khadeejaht7
khadijaauwal :
shekarata biyu banyi jiniba ya zanyi yazo
2025-07-13 14:26:38
1
hadiza.abdulrahma8
Hadiza AbdulRahman :
slm dan àllah aunty zeey ataimakamin da magani da zansha sha awatah tadawoh please dan allah allah yataimaka
2025-05-29 17:52:54
0
kina4322
Sakina4332 :
slm anti zee dan allah ina bukatar number ki nici sakina ina Ghana ansaci min wayata
2025-06-03 00:17:36
0
fateema.yusuf55
fateema yusuf :
aunty zee dan allah ina so muyi Magana dake
2025-07-13 19:51:13
0
mamisocial
rukky :
aslm dan Allah ya ake amfani da sassake kuka da jarkanwa sai ina period ne zansha ko yaya ne nagode
2025-07-10 15:23:25
0
zainabmukhtarabub
sabaya powder & more :
dan Allah aban recepies din nan nima ina da matsala da period sai nayi 3 to 4month banyi ba
2025-07-09 13:25:48
0
user85008800273443
user85008800273443 :
Dan Allah nasaka ashanar hannu nacire sati hudu kenan Amma haryanxu banyi jini ba
2025-07-10 16:29:13
0
zarauabasv
zarauabasv :
anty zee Dan Allah nima al Adana baya zuwa akan lokaci nayi aure wata shida Kuma cikin nake NEMA wllh atemakamin Dan Allah Allah yakara miki lfy
2025-07-09 12:06:36
0
mamalopyar
mamalo :
Anty zee mai cikin 5 weeks zata iya shan ganyen Mango ?
2025-07-11 09:51:18
0
user1363543390123
nafisat :
anty zee Dan Allah na kanufari da makade na tsawan kwana nawa zaayi matsin
2025-07-03 21:52:03
0
user5088453344268
H Madakee :
slm anty zee ina miki fatan alkhairy Allah y kr basira nasamu ciki amma watana 5 da zubewar sa lkcn period inayin ciwon mara mai ya kamata inyi
2025-05-29 14:26:46
0
kathy5684367472528
Princesse de sa famille ❤️ 👸 :
please ya ake amfani da su Aunty zée na duba ban gansu ba nima ina cikin irin wannan matsalar 🥺🙏
2025-06-04 09:50:11
0
humaira09253
Humaira :
Aunty zee Dan Allah ki taimaka wllh kawata tana fama DA PID har kunbura kafarta sukyi Dan Allah ki taimaketa DA magani Allah ya saka miki DA aljanna
2025-05-30 09:48:35
0
0542805752fatuma2
fatima hussain :
nikuma da kwana uku yake amma yanzu kwana daya yake
2025-06-11 07:12:50
0
hawwau.modibbo
Hawwa'u modibbo :
AMEEN y ALLAH Aunty zee kitaimakamin Nima last month April on 8 ngm jini Kuma a nsha ruwan gwaiba Lkcn period Dina wlh har yanxun shiru ba period Dina tun April din kuma ba ciki Dan ALLAH mezan sha? kitaimaki yar uwa please mungode ALLAH yabiyaki
2025-05-29 10:41:20
0
user9397300351109
shalelen mairariya :
anty zee dan Allah maganin da zan hada na sanyi na haihu ne yau kwana 10
2025-05-31 12:57:50
0
user5497221441126
saadatu musa yahaya :
anty xee mgn daukewar jini nakeso
2025-06-01 11:25:53
0
user460792698485
user460792698485 :
,,Dan Allah antizee ina fama da PID and cystitis me yakamata nayi Allah yabiyaki da gidan aljannah
2025-05-29 13:56:47
0
user7517887501294
khairat adams deydeyde :
Anty zee don allah mai kekawo mahaifar mutum bakibaki
2025-05-29 13:44:34
0
ummi.imana0
Ummi Imana :
slm dan Allah bangane yaya za,ayidashiba can Allah ataimakeni anty zee pls
2025-06-07 12:22:16
0
oumammar00
summiency :
pls Amin Karin bayani Nima 6 months kenan Banyi menses ba
2025-06-14 02:03:27
0
sayyada.muhammed
Sayyada Muhammed :
Allah ya biyaki aunty da taimakon da kikeyi
2025-05-29 13:07:30
0
fatimabashirmuham6
Fatima Bashir Muhammad Umar :
dan alh inason no malama
2025-05-31 11:48:00
0
To see more videos from user @muzab.spa.n.aphrodisiacs, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About