"Wani lokaci nakan tambayi kaina: anya dai da gaske mata da dama da ke rawa a TikTok suna tuna cewa Allah ya tanadi azaba mai tsanani ga masu tallata tsiraicinsu ko jikkunansu?"
2025-06-03 15:53:48
31
Abu Iklas and Anam ❤️ :
Allah ya shiryi duk musulmi ya qara daukaka musulunci amen 🙏
2025-07-16 06:32:37
0
rial m sector :
Zansha a comment section 🤪
2025-06-02 22:35:46
6
Abdulsalam bibrahim Abdulsalam b :
daan Allah karki kibari kifara in rawar waccar yarinyar wadda take hawan wannan wakar ,u re more than responsible please