duk wanda yayarda mata sunfi daukar irin wnn hudubar fiye da fada musu gaskiya yayi min like
2025-06-03 09:09:21
130
Nobody’s x :
Dan Allah nan facebook neh?
2025-06-02 06:52:08
36
Ab Mddonbhai :
Wai wannan bakar yane sunanta
2025-07-11 20:33:24
0
saniharuna6832 :
gaskiya kawar banza bata yiba
hakama abokin banza bai yiba Allah kasa mudache amenn ya rabbi
2025-06-02 05:43:39
49
A.Mansur :
😂😂wasu matan akwai baqinciki da hassada wallahi😂😂sufa har zaman auren da wata keyi haushi suke ji ba kamar idan sukaga tafisu wani abu a gidanta😂😂iyayen mu masu abin mamaki tare da abin haushi a chakude😂😂😂😂😂
2025-06-02 14:01:13
25
maryams8348 :
Dawani bakinta acan zata ziga wata😂ita Kuma sakarai ta dauka😂😂😂
2025-06-02 16:39:14
31
haree baby :
hey
2025-06-02 14:50:09
8
Alajin Data :
aiki na kyau abba
2025-06-01 20:56:47
13
mani umar :
kinyi asara
2025-07-06 17:59:40
0
Mrs Anas ❤️ :
Allah kaqara rabamu da qawayen banza
2025-06-02 13:58:30
36
DEEBOY ZAMANI :
life lesson 🙏🙏🙏
2025-06-01 20:02:27
24
Miss Nucyy🦋🥰 :
Shima dai bai mareta bah bare saki saboda bata taba yimasa bah
2025-06-02 19:12:46
13
Anas kwacha :
jibakinta
2025-06-01 20:32:13
9
haïrat aminou :
part 2
2025-07-16 11:03:08
1
....ikleimerh...!❤️✨️ :
indai wannan rigar bata Kare a kasuwa ba Dan Allah
kasiyo wata
2025-06-09 18:11:23
5
BMB_ZAMANI :
Duk wacce taqi ji bata ki ganiba 😂
2025-06-01 21:52:04
10
hajiya jameelah :
Allah yarabamu da wadannan qawaye
2025-06-02 01:35:40
9
ayysha48 :
amma wannan nanan munahiface kan balai
2025-06-02 15:17:34
14
أبو أصيل كشناوي𓅃 :
هذا اللي بيصير في الواقع الله يعين ويساعد الله يستر بس
2025-06-03 04:56:41
13
🇳🇪🎀la nigéreine🎀🇸🇳 :
shawara kyauta 😂😂
2025-06-03 07:56:32
5
IsaMuhammed360 :
Darasi..Mata Sune Matsakar 'Yan Uwansu Mata😊
2025-06-02 14:40:37
12
ummukhaleed :
wllh hakane dai dai duk wanda tabi zikin kawaye tana ruwa
2025-06-02 21:09:38
6
nazira Ibrahim :
Sai kukajisaurayina@zeyi aure 😭😭😭
2025-06-09 10:14:46
2
user4611057953167 :
kinga saita koma gidan tsoho
2025-06-02 11:09:58
8
Ahmad Dan kasuwa :
SUFA MATA WANNAN ABUNDA YAFARU AI'YA NANANNE KAWAI ZAIMUSU AIKI AMMA ANABARINNAN ZASUCANZA HALINSU KENAN... KAMAR DAN ADAM NE DA ABINCI INHAR BAICIBA ZAKIMUTU... TO HAKA ALIN MATA YAKE SABODA SU SUNAYAWAN JIN SHAWARA KAWAYENSU
2025-06-06 10:51:50
3
To see more videos from user @abba_sk_mafia, please go to the Tikwm
homepage.