Laifin Dr. Idriss ga yan Shi’a riko da sunna, ga yan darika yaki da bid’a, ga yan Izala yaki da kungiyanci, ga wanda ba musulmi ba yaki da shirka da kira ayi tauhidi, ga gwamnati yaki da zalunci ayi adalci. Allah ubangiji ya gafarta mishi.🤲🏼😭
2025-06-05 10:14:31
251
Tijjaniy :
Dr jaki ka iya karya amma nayi missing dinka wallahi 😁
2025-06-05 01:25:09
3
adamabubakar :
Allahu Akbar
2025-07-14 10:25:10
0
Ameenullah 🙏🙏💔 :
shiyasa Allah ya dauki rayuwar malam dayawansu suna ummarah kuma Allah ya Tara masa jama'a yabasu mamaki narantse da Allah Ina kyautata zaton harda mala'iku akayi sallah wa malam
2025-06-05 06:54:34
79
M12 :
Allah yasa kana aljannah Dr wlh kayi daidai 🥰🙏
2025-06-05 10:36:01
36
I'M DAN UMMA😎✌️ :
Allah Yasa Aljannah ce makomarka Dr
2025-06-05 00:10:44
51
Usman001 :
Allah sarki wallahi inajin kamar inyi kuka amma murmushi nakeyi Allah ya jikan Dr ya gafartamasa
2025-06-05 06:15:22
38
أبُو _عُمَيْر :
Dawa zamuyi exchanging contacts for just viewing WhatsApp status
2025-06-05 06:14:08
10
sabu,u :
allah sarki rayuwa allah yayimuku rahama malm
2025-07-22 23:40:39
1
Nuhu Ardo Julde :
Dr Idris dutsen TANSHI Ka mutu, amma Da'awarka tana raye.
Ra'asul jariima yananan da ransa, amma da'awarsa ta mutu.
2025-06-13 21:23:20
13
ahmadsadeeq :
waikenan Yana nufin Ra'asul Jarima HEAD OF CRIMINALS😂😂😂
2025-06-05 06:12:07
40
bube :
Dr jaki namu chairman din yan comedy we missed you
2025-07-03 12:47:45
0
CASINO ROYAL :
wlh MLM yayi daidai
ya martaba Shi mah wlh
wlh Inda su neh aka fada Masu haka Wlh DA abin yafi haka
so ramuwar gayya tafi gayya zafi
kayi daidai MLM
2025-06-05 01:21:14
57
art & entertainment :
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Allah y jiqan Dr yayi maka tukuici d aljannatul firdausi da musulmi baki daya ameen y hayyu y qayyum🤲😭😭😭
2025-06-07 20:23:43
14
Yusufidris013 :
ALLAH HUMMA GAFIRIL MUMININA WALMUMINAT
2025-06-05 02:31:16
20
maigariduna muduwa.niger :
karyane kakau odion da yafadi haka
2025-06-06 15:38:19
0
Farouk_Dambatta :
Allah ysa kana aljanna malam.
2025-06-23 18:27:19
8
𝐔𝐬𝐦𝐚𝐧 𝐒𝐨𝐥𝐨 ☑️ :
Allah ya jikan ka da rahama... ina kewar ka Mallam. ina addu'ar Allah ya gafarta maka don darajar wannan rana ta arfa.
2025-06-05 18:52:32
5
brightkhaleefaah :
wannan yayi daidai
Allah ya Kara daga musulunci
2025-06-04 21:12:54
12
🛡️AHMAD JALO GOMBE :
Allah ya jikanshi da rahama yasa aljanna fiddausi tazamo dausayi gareshi
2025-07-13 05:53:09
2
AIBAFFA PERFUMES :
Duk wanda ya yarda da abunda dr ya fada to yaimun like🥰
2025-06-15 10:02:33
6
IBRAHIM MU,AZZAM :
Dr Tauhid Dr hujja 🥰👌👑
2025-07-03 07:22:44
6
Mubarak haruna :
Allah sarki malam , Ashe haka Akai , Allah ya saka ma🥲
2025-07-04 15:44:03
2
Yusuf Ibrahim Lawal :
Allahu Akbar 🥰 rahimahullah
2025-07-15 16:53:11
2
Gkan_Kwaccido.🇳🇬❤️ :
SuNnAh SaK ✅🫶
BiDi'a SaM💔🙏
2025-07-14 10:00:13
1
To see more videos from user @ishaqribeabubakar1, please go to the Tikwm
homepage.