@arewaspotify1: Wankar Yan Ribji - Sule Konko...(Hausa lyrics) #arewaspotify  #arewalyricshub  #hausasongs #storytelling  #fyp  #hausastorytelling  #arewa__tiktok  #arewaspotifystorytelling #arewaspotifymatchmaking  #sadsongyrics #songswithlyrics

Halal Musiq 🔇🔕
Halal Musiq 🔇🔕
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 05 June 2025 07:42:24 GMT
751005
47132
392
1543

Music

Download

Comments

user71260620662974
Abu islam :
ina son wannan wakan ko zaka turomin
2025-06-08 21:59:19
1
jaywife046
Mrs jay❤️🔐🫂🥀 :
ina masifar kaunar wakar nan 😂
2025-06-05 19:46:43
109
king_sadeeq100
Sadeeq :
@Sadeeq:@Sadeeq:@Sadeeq:@Prince_Mainan_Anka 🫅🫅🥰:Ni na tashi a maraya🥹🥹  ban san mahaifi na ba 🥹🥹na shekara 9 a makarantar kwana🥹😄 na shiga soja👨‍✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 😄  ba abinda ya taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺 saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺 kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬 kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹 ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma dubi jama'a da gaskiya kamar yadda nace ni bani da wani bayanin Allah yajiqan baba buhari🙏
2025-07-19 19:51:49
1
karibullahi07
Goska444 :
awacce shekara akayi
2025-06-05 19:59:14
0
lawalabubakar183
lawalabubakar183 :
wai missa aka ramma sunana
2025-06-07 13:41:16
1
hassan.malam.bare.brezua
Hassan Malam Bare brezuwa :
don Allah a cpcod kake cire kidan? ni idan na cire wai nuna min zasu yi sai na biya tukuna
2025-06-08 16:59:17
0
salehserious
serious :
amma a kwai gyara kamar haka: "Allah ya yabiya ka, ka kyauta ka kai ƊA'
2025-06-06 21:43:42
3
larab602
larabo@227 :
bugata bata biya ba amma baki zaycha kamchi ay😂
2025-07-22 11:48:02
0
presi6531
presi :
maradi gida
2025-06-06 11:07:57
0
comrade_hussein
𝗨𝗡𝗖𝗟𝗘 '𝗛' :
Inason wakar nan🤣🤣🤣🤣
2025-06-06 12:04:41
1
ummuhdz
ummuhdz :
ok ok na fahimci wakar yanzu😁
2025-06-08 07:25:51
0
muhd_saleas_osman
Muhd_Saleas_Osman :
😂😂😂 kai lawali Wannan waqar wani Dan hansin ya taba Hawa, wlh jinai kamar na mutu sabida bakin ciki.. Amma yanzu sai naji waqar a nutse dayake an cire kidan 😂😂
2025-06-05 21:55:50
1
isiboy327
Isi boy :
gas kiyane baba
2025-06-05 20:51:32
0
kadribellocisse
kadribellocisse :
le son complet svp
2025-06-09 23:20:29
1
ibrahimmuhammad1771
Ibrahim Muhammad :
Gsky 7na ina yin mai kwanko
2025-06-05 21:21:24
1
correctguy10
Umar Malle :
Dan Allah ya sunan wannan wakar
2025-06-06 06:34:49
1
hapcie_gallery
HAFSAT ADAM CHAPPO ✨❤️ :
wlh nazata haka ake cewa nagode da aliyu Ashe alheri ake cewa😂😂😂
2025-06-06 07:29:10
0
user9371972714933
ghalialiyumayaki :
gaskiya Naman idi kalele akwai daɗi
2025-06-26 10:14:41
0
ok7123701060816
@9452amir :
Maradi gida
2025-06-05 23:09:08
0
imam.m.bako.33
Imam m bako33 :
Dan Allah inason wannan wakar
2025-06-06 11:31:15
0
nanaayshasdelight
N.A Delight_bakery :
Wallahi seyau nasan me ake fada 🤣🤣🤣
2025-06-06 00:09:35
9
azima040
user6332162700857 :
ina aza idi sule na mena uban lawali
2025-06-06 21:43:08
2
zees_collection0
zee's collection 😍💯 🥰💗 :
😂😂😂 kubani damar fashewa da kuka wannan wakar fa
2025-06-08 12:20:45
2
real_nayran
Nayran :
naje satar Dambun nama Na cika Baki na da turaren wuta 😢😢
2025-06-06 16:00:17
40
To see more videos from user @arewaspotify1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About