@maryamaskitchen: Jamaah ga karin kumullo👯yar hausa tamu taji naman layya ga kifi paka paka kowa ya wanke hannu kawai 💕it’s Monday again Allah ya sadamu da alkhairan dake cikin ranar😘

Maryaaamah
Maryaaamah
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 16 June 2025 09:49:14 GMT
646545
25165
511
789

Music

Download

Comments

bintee689
BINTEE🧕🏻💫 :
Hajiya nifa kome za’ayi saina fada RUWA YAYI YAWA 🤧😂😂😂😂
2025-06-16 11:48:14
163
mamandrkidswears
Maman Dr :
Yaudai ansamu matsala
2025-06-16 15:07:37
69
moniczygombe2
moniczygombe2 :
amma wannan paten taliya ce ko🤔
2025-07-28 19:43:03
1
fauzarh6969
fauzarh6969 :
yaude daya tayi failed 🥺ruwa yayi yawa dama bature yace nobody is perfect
2025-06-16 19:51:56
24
fuun412
fuuny guy :
taliyan yayi ruwa
2025-06-17 20:34:57
9
zinariyaa001
zinariyaa001 :
idan nayi wannan girkin agida ai mijina zece ina almubazaranci 😂
2025-06-16 10:25:56
6
ladyincharge7
LADY IN CHARGE :
Masha Allah ammah pa daga nunawa pregnant woman din gidamu yanzu mgnr d nake taşa hijab tayi kasuwa 😂😂
2025-06-16 11:21:45
30
dannaija2
FAROUQ DAN NAIJA 😇😎 :
Farashin Kidney wato (Ƙoda) ya sake tashi zuwa Naira 260million. Hankalina ya fara rabuwa gida 2 🤔
2025-06-16 12:20:21
13
maman.nuratu
maman nuratu :
gaskiya yau dai ansamu matsala .girke sam baiye ba ko kyan gani wlh
2025-06-16 14:45:17
14
humyrahaleeyu0
Humyrahaleeyu✨ :
fav💕🌹
2025-06-16 10:58:19
1
maryamfarouk_ummu
Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels :
Ba ruwa tayi ba ta dafu da yawa ne may be saboda a pressure cooker ta dafa 😁😁
2025-06-19 10:36:18
4
auntynaima
Naimah :
Ya ALLAHU ya rahman🙏🙏🙏jama,a maryama fa can cook dan Allah wand ya yarda yamin like fisabilillah 🥰🥰🥰
2025-06-16 09:57:52
47
user3602375629798
eendouu❤️❤️ :
amma kuma ai ta chabe hajia maryama😂
2025-06-16 11:25:41
16
maraatusaliha7073
💞fatin gidansu iro💞 :
yaudae maryama taliyar ta cabe 😂😂
2025-06-17 07:40:13
7
amina_gmb
Meenah :
Innalillahi gaskiya kin tadamin da kwadayi ina zan sami taliyan hausa 😭
2025-06-16 10:39:07
3
official_muby
Mubarak Nura muaz :
Ya Allah FMK duniya ce
2025-06-16 10:00:45
4
maijiddaaminu
Maijidda Aminu :
A'a fa taliya ta cabe ta dafe Maryama can fail A'a 😁
2025-07-24 21:12:54
2
sdycateringconcept
Sdy catering concept 💕 :
masu cewa tayi ruwa toh what is taliya yar Hausa without ruwa🤷
2025-06-16 20:09:03
12
user98252133901568
Beauty🥰💖 :
wlh d farko n dauka sauce din kwai ce gaskiya yau sai a hankali,ta gutsuttsure dayawa kuma ta dafe
2025-06-17 13:22:49
7
mamyjibson4
Mamy—jeebson38 :
duk wadanda sukace ruwa yayi yawa basu da hankali 😅😂yo ae haka akeyin taliyar hausa
2025-07-07 09:19:55
3
hajiadecute40
De_Cute💕🫠 :
First to comment and like 🥰
2025-06-16 09:52:55
8
bintalawan
bintu I lawan577 :
Maryama Can cook
2025-06-16 13:13:52
6
nikabgurl6
eashert ❤️ Bn B ahmad :
Please let me know if you have any questions
2025-07-24 16:21:58
1
hafstu2
Hafsiey :
maryama is back☺️😊🤗 ya subhanallah maryama can cook Aa😊
2025-06-16 10:21:49
6
88smiley1
smiley :
jama'a yau maryama jagwal zataci😂
2025-06-18 06:44:34
4
To see more videos from user @maryamaskitchen, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About