@ahmerdyags: Kyau Gadon Gidan su waye? 🤩❤️ #ahmerdy #narikice #fyp #newsong #trending

Ahmerdy
Ahmerdy
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 18 June 2025 17:46:44 GMT
714878
62093
963
1646

Music

Download

Comments

meemarh64
Maryam Abdullahi :
Gaskia waqar tayi dadi ba qarya saidai ba dama inyi amfani da ita🥺
2025-06-22 17:32:10
65
sanusiac43
sanusi A C✅ :
Muna safaran. Miyagun. Qwayoyi
2025-06-18 22:19:38
29
user39677146016116
Rahmat saeed :
Masha Allah waka tayi allah yakara basira
2025-06-20 15:41:48
1
bebybit
💕Me_Bybit🥀🦋 :
Amman dai kai kayi wannan waqar koo🥺?
2025-06-18 23:09:55
14
princesslastborn123
princesslastborn :
Dan allahsunan Waqar Nima in sauke
2025-06-29 13:21:12
6
abbandady01
Abban Daddy :
Pls Ahmerdy Nidai abarmin Waqar Nan Dan tamini....
2025-06-19 09:36:00
26
user3385042013391
user3385042013391 :
waka sekace aljannu suka rerata akan dadiii har yarana sun iyata inata mamaki 😂
2025-07-22 10:34:00
2
morhaziz1
Muhd Abdulazeez Abdulwahab :
Gaskiya zan iya afkawa Soyayya indai TikTok na turomin videos din Wakar nan 😂🥰 Waka kamar Tsafi Sai Dan Karen Dadi ni kadai nayi ta kada Kai harna haddace😂
2025-06-29 13:59:31
25
sadeeyah4
Cute Soly😘 :
gadon gidanku ne🥰
2025-06-19 05:50:17
1
meema.dear
kaltume Ibrahim :
The best song 🎵 nifa inashiga wani shaukin soyayya fa💯💕🤍👌idan naji wanga song 🎵🎵🥰🥰
2025-06-22 17:26:07
9
khaleeprite
khaleeprite_Perfs :
Kullum se naji wakar nan yafi sau 70🙄
2025-06-27 15:47:24
9
user1789697533079
mmn khausar collection :
wayyo pls indawo budurwa babu Yara in dawo sabuwar soyayya wlh narikice waqarnan tasani narikice😂
2025-06-20 08:25:25
13
tabeli_kiddies
ta beli kiddies :
Waqarnan ta shiga Bakina ringing kawai take min akai🥰🥰🥰🥰💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
2025-06-19 19:25:48
2
halimatuabubakar4432
H hennaes collection💞💞💞💞💞 :
woow Masha Allah Kai allah yakara basira Allah yakara daga darajarka wlh tamun dadi gsky Allah yafarantamaka 🥰🥰🥰 please Kayi ta haleematu🙏🙏🥺🥺
2025-07-10 12:53:56
2
mgora93
maryams8348 :
Yazanyi na jua kalamannan nayiwa saurayina su🥰🥰😂
2025-06-18 22:45:19
5
munayartgraphic01
smartyangel1 :
Muna cikin aminci Allah ya qara basira brother
2025-06-19 13:11:07
9
laylas.collection
laylas hair oil :
muda bamu da kyau fa🥺🥺
2025-06-19 06:55:39
5
ayshattt___3
ayshattt___3 :
Alhamdulillah kyauu gadon gidan mune kuma gadon family mu all🥰🥰🥰🥰
2025-07-03 15:56:37
3
mammi.choco7
Mammi choco :
I like the way you bring up good song WoW you have experience
2025-06-20 06:34:07
2
hameed_mouserh
Abdulhamid Musa :
This song probably deserves a Grammy award 🏅🤣 🔥
2025-06-27 04:19:37
14
sadeskhan1
@sadis~biyabiki❤️😎 :
Gsky danme baka saki wakarnan lokacin da nike da budurwa ba gsky ba adalci🥺 @Ahmerdy
2025-06-28 23:33:23
6
user2217768117761
@saada :
nifa waqarnnan jinike Kamar da yan gidanmu ake Saboda gidan kywawa ake cemana😅😅
2025-06-28 16:27:02
4
hauwajeedahh
Jidderrhh💕 :
Kyauuuuuu gadon gidan ku neeeeeee💃💃💃💃🥺🥺❤️❤️this song has been playing in my head these days 🥺🥺🤭🤭💃💃💃
2025-07-07 00:07:49
3
mrs.fulani62
Mrs Fulani🥰😘❤️💕 :
Wlh kowa yasan wakar nan tayi sedai hassada kuma naga yariga yayi gaba Allah yakara basira 👏🏼
2025-06-22 07:56:01
8
_adam__haruna_sunna_sak_
Na baba jaoji :
Allah ya Kara maka basira Dan jaoji
2025-07-02 07:06:08
0
To see more videos from user @ahmerdyags, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About